-
Damuwa Kan Rashin Sasantuwar Masu Rikici A Sudan
Aug 18, 2016 06:42MDD da kungiyar tarayya Afrika sun nuna matukar damuwarsu akan rashin sasantuwar bangarorin dake rikici a Sudan domin kawo karshen rikicin a jihohi uku na kasar.
-
MDD Ta Damu Kan Rashin Kudin Ayyukan Jin Kai A Sudan
Aug 18, 2016 04:11Majalisar dinkin duniya, ta sanar da damuwar ta akan makekin gibin kudin da take dashi domin ci gaba da gudanar da aikin jin kai a Sudan.
-
An Tashi Baram Baram Tsakanin Yan Tawaye Da Gwamnatin Kasar Sudan A Taron Sulhun Adisababa
Aug 16, 2016 02:01Taron tsagaita bude wuta tsakanin yan tawaye da gwamnatin sudan ya tashi baram baram.
-
Shugaban Sudan Ya Ce Gwamnatinsa Zata Amince Da Sakamakon Zaman Taron Hadin Kan Kasar Ya Cimma
Aug 07, 2016 06:36Shugaban kasar Sudan ya jaddada cewa: Gwamnatinsa a shirye take ta amince da duk wani sakamakon da zaman taron kasa ya cimma a kokarin da zaman taron ke yi na tattauna matsalolin da suke addabar Sudan tare da gabatar da shawarwari kan hanyar magance su.
-
Ambaliyar Ruwan Sama Ta Ci Rayuka A Sudan
Aug 04, 2016 13:43Ambaliyar Ruwan Sama Ta Ci Rayuka A cikin Gundumomi 13 A Kasar Sudan
-
Za a fara tattaunawa tsakanin 'yan adawa da Gwamnati a Sudan
Aug 03, 2016 00:55Kungiyar Tarayyar Afirka ta sanya Rana na tattaunawa tsakanin bangaren Gwamnatin Sudan da 'yan adawa gami da 'yan tawayen kasar
-
Shugaban Sudan Ya Jaddada Aniyar Kasarsa Ta Kalubalantar Duk Wani Mulkin Mallaka
Jul 31, 2016 00:40Shugaban Sudan Umar Hasan Albashir ya jaddada aniyar kasarsa ta ci gaba da kalubalantar mulkin mallakar kasashen yammacin Turai da Amurka.
-
Sudan : MDD Ta Tsawaita Aikin Tawagar Ta A Darfur
Jun 30, 2016 10:59Kwamitin sulhu na MDD ya kara wa'adin aikin tawagarsa da kuma na tarayya Afrika a yankin Darfur na Sudan da shekara guda.
-
An Gano Makamai Da Kayakin Yaki A Wani Kauye A Yammacin Kasar Sudan
Jun 28, 2016 13:01An gano makaman haramtaciyar kasar Israela a yammacin kasar sudan
-
Gwamnatin Sudan Ta Fara Kamfe Na Samarwa Kasar Wasu Mukamai A Kungiyar Tarayyar Africa
Jun 25, 2016 07:38Sudan tana bukatar wasu mukamai a kungiyar tarayyar Afrika.