Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Sudan

  • An Saki Shugabannin Daliban Jami'a 6 Da Ake Tsare Da Su A Sudan

    An Saki Shugabannin Daliban Jami'a 6 Da Ake Tsare Da Su A Sudan

    Jun 21, 2016 13:29

    Jami'an tsaron kasar Sudan sun saki wasu daga cikin shugabannin kungiyoyin daliban jami'a na kasar da suke tsare da su ba tare da gurfanar da su a gaban kuliya ba.

  • Sudan Na Karbar 'Yan Gudun Hijira Sudan Ta Kudu 230.000

    Sudan Na Karbar 'Yan Gudun Hijira Sudan Ta Kudu 230.000

    Jun 16, 2016 10:06

    Offishin kula da ayyukan jij kai na MDD ya sanar da cewa yawan 'yan gudun hijira Sudan ta kudu dake rayuwa a nakofciyar kasar Sudan ya kai 232.000 tun dai bayan yakin basasar daya daidaita kasar.

  • MDD: Fararen Hula Dubu 80 Ne Suka Kaurace Ma Yankunansu A Darfur

    MDD: Fararen Hula Dubu 80 Ne Suka Kaurace Ma Yankunansu A Darfur

    Jun 15, 2016 01:21

    Bababn jami'in jami'in majalisar dinkin duniya mai sanya idanu kan ayyukan wanzar da zaman lafiya na hadin gwiwa tsakanin majalisar da kuma kungiyar tarayyar Afirka a yankin Darfur da ke yammacin Sudan ya bayyana cewa, dubban mutane sun tsere daga gidajensu sakamakon tashe-tashen hankulan baya-bayan nan a Darfur.

  • Gwamnatin Sudan ta yi watsi da bukatar 'yan tawayen yankin Darfur

    Gwamnatin Sudan ta yi watsi da bukatar 'yan tawayen yankin Darfur

    Jun 08, 2016 10:03

    Gwamnatin Sudan ta sanar da cewa ba zata amince da duk wata bukata da ta sabawa yarjejjeniyar sulhun da aka cimma a birnin Dauha na Kasar Qatar

  • Jaddada  Sunan Sudan cikin Jerin Kasashe masu Tallafawa Ta'addanci

    Jaddada Sunan Sudan cikin Jerin Kasashe masu Tallafawa Ta'addanci

    Jun 07, 2016 02:26

    Gwamnatin kasar Sudan ta bayyana damuwarta da ci gaba da sanya kasar cikin jerin kasashe masu tallafawa ayyukan ta'addanci a duniya na ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka.

  • An fara tattaunawa tsakanin Sudan da Sudan ta Kudu

    An fara tattaunawa tsakanin Sudan da Sudan ta Kudu

    Jun 06, 2016 01:04

    A kokarin dinke barakar dake tsakanin kasashen biyu, magabatan birnin Juba sun ziyarci birnin Khartum domin ci gaba da tattaunawa

  • Zaman shekara na ofishin dake buga Alkur'ani a kasar Sudan.

    Zaman shekara na ofishin dake buga Alkur'ani a kasar Sudan.

    May 19, 2016 11:05

    An buda zaman shekara na Ofishin dake buga tare da Watsa Alkur'ani mai tsarki na kasashen Afirka wanda ake kira da Gidan Alkur'ani na Afirka a kasar Sudan

  • Gwamnatin Sudan Zata Fara Aiwatar Da Wani Shiri Na Karban Makamai A Darfur

    Gwamnatin Sudan Zata Fara Aiwatar Da Wani Shiri Na Karban Makamai A Darfur

    May 08, 2016 12:37

    Gwamnatin kasar sudan ta bayyana wani shiri na tattara makaman da ke hannun

  • Sudan : Sojoji Biyar Suka Mutu A Hadarin Jirgin Soji

    Sudan : Sojoji Biyar Suka Mutu A Hadarin Jirgin Soji

    May 01, 2016 01:21

    Rindinar sojin Sudan ta ce sojojin ta biyar ne suka mutu a hadarin wani jirgin sama soji a yankin Kurdofan dake arewacin kasar.

  • Wani sabon Rikici ya kunno kai tsakanin 'yan tawaye da Sojojin Sudan

    Wani sabon Rikici ya kunno kai tsakanin 'yan tawaye da Sojojin Sudan

    Apr 30, 2016 10:44

    Wani sabon Rikici ya barke tsakanin Sojojin Sudan da 'yan tawaye a yankin Kurdufan ta Kudu.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS