Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Sudan

  • Sudan: Yankin Darfur Zai Ci Gaba Da Zama Yadda  Yake

    Sudan: Yankin Darfur Zai Ci Gaba Da Zama Yadda Yake

    Apr 24, 2016 06:35

    Rahotanni daga kasar Sudan sun bayyana cewar sakamakon zaben raba gardamar da aka gudanar a kan matsayin yankin Darfur na kasar Sudan na nuni da cewa mafi yawa daga cikin al'ummar yankin sun goyon bayan yankin ya ci gaba da zama a matsayin da yake a yanzu.

  • Sudan Ta Koka Kan Matsalar Fataucin Kananan Yara A Yankin Gabashin Afrika

    Sudan Ta Koka Kan Matsalar Fataucin Kananan Yara A Yankin Gabashin Afrika

    Apr 21, 2016 12:49

    Ministan harkokin cikin gidan kasar Sudan ya koka kan yadda matsalar fataucin mutane musamman kananan yara ke ci gaba da habaka a yankin gabashin Afrika.

  • An cimma yarjejjeniya kan fitar Dakarun MDD daga Yankin Darfur na Sudan

    An cimma yarjejjeniya kan fitar Dakarun MDD daga Yankin Darfur na Sudan

    Apr 19, 2016 23:33

    Gwamnatin Sudan, Majalisar Dinkin Duniya da Kungiyar Tarayyar Afirka sun cimma matsaya kan fitar da dakarun su daga yankin Darfur na yammacin kasar Sudan.

  • An Kawo Karshen Kuri'ar Raba Gardama A Yankin Darfur Na Kasar Sudan

    An Kawo Karshen Kuri'ar Raba Gardama A Yankin Darfur Na Kasar Sudan

    Apr 14, 2016 00:32

    Rahotanni daga kasar Sudan sun bayyana cewar an kawo karshen kuri'ar raba gardama da gwamnatin kasar ta gudanar kan makomar yankin Darfur, duk kuwa da kauracewa zaben da kungiyoyin 'yan tawaye suka yi suna zargin cewa gwamnatin za ta tafka magudi yayin zaben.

  • Sudan ta yi alkawarin aiki tare da tarayyar Turai a yaki da Ta'addanci

    Sudan ta yi alkawarin aiki tare da tarayyar Turai a yaki da Ta'addanci

    Apr 07, 2016 04:52

    Gwamnatin Sudan ta yi alkawarin aiki tare da kungiyar tarayyar Turai a yaki da Ta'addanci da kuma batun 'yan gudun hijra

  • Sudan :  Mutane 130,000 Suka Yi kaura Saboda Rikici A Jebel Marra

    Sudan : Mutane 130,000 Suka Yi kaura Saboda Rikici A Jebel Marra

    Apr 07, 2016 00:34

    MDD ta bayana cewa sama da mutane dubu dari da talatin ne, suka yi kaura saboda rikicin daya ki yaki cinyewa tsakanin sojoji da 'yan tawaye a Jebel Marra dake yankin Darfour a yammacin kasar Soudan

  • Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Gargadi Kan Bullar Karancin Abinci A Kasar Sudan

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Gargadi Kan Bullar Karancin Abinci A Kasar Sudan

    Apr 03, 2016 23:52

    Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi kan bullar masifar karancin abinci a Sudan don haka ta bayyana bukatar hanzarta shawo kan matsalar tun kafin ta yi kamari musamman a yankunan da suke fama da masifar fari a kasar.

  • Rundunar Sojin Sudan Ta Musanta Zargin Kai Hari Kan Sansanin Sojin Sudan Ta Kudu

    Rundunar Sojin Sudan Ta Musanta Zargin Kai Hari Kan Sansanin Sojin Sudan Ta Kudu

    Mar 27, 2016 05:45

    Rundunar sojin gwamnatin Sudan ta musanta zargin cewa sojojinta sun yi luguden wuta kan sansanin sojin Sudan ta Kudu da ke lardin Upper Nile.

  • Yiwa Mata Masu gwagwarmaya fyade a kasar Sudan

    Yiwa Mata Masu gwagwarmaya fyade a kasar Sudan

    Mar 24, 2016 11:51

    Ana zarkin Dakarun tsaron Sudan da yiwa Mata 'yan gwagwarmaya fade a kasar

  • An cabke Shugaban 'yan tawayen Tchadi a kasar Sudan

    An cabke Shugaban 'yan tawayen Tchadi a kasar Sudan

    Mar 20, 2016 13:51

    'Yan tawayen Tchadi sun bayyana damuwarsu kan kame shugaban su da aka yi a kasar Sudan

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS