Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Sudan

  • Sudan ta yi barazanar rufe iyakarta da kasar Sudan ta kudu.

    Sudan ta yi barazanar rufe iyakarta da kasar Sudan ta kudu.

    Mar 18, 2016 00:31

    Magabatan Khartum sun zarki kasar Sudan da taimakawa kungiyoyin 'yan tawayen kasar tare da yin barazanar rufe iyakarsu.

  • Wata Kotun Afirka Ta Kudu Ta Zargin Gwamnatin Kasar Da Gazawa Wajen Kama Shugaba Al-Bashir

    Wata Kotun Afirka Ta Kudu Ta Zargin Gwamnatin Kasar Da Gazawa Wajen Kama Shugaba Al-Bashir

    Mar 16, 2016 13:53

    Kotun daukaka kara a kasar Afirka ta Kudu ta bayyana gazawar da gwamnatin kasar ta yi na kama shugaban kasar Sudan Umar Hasan al-Bashir a lokacin da ya halarci taron shuwagabanin kasashen kungiyar Tarayyar Afirka a kasar da cewa wani wulanci da cin mutumci ne bugu da kari kan karen tsaye ga umurnin kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffuka wacce ta fitar da sammaci kama shugaban na Sudan.

  • MDD ta yi alawadai kan harin da aka kaiwa Dakarun sulhu na Majalisar a yankin Darfur

    MDD ta yi alawadai kan harin da aka kaiwa Dakarun sulhu na Majalisar a yankin Darfur

    Mar 11, 2016 05:27

    Babban Saktaren MDD ya yi alawadai kan harin da aka kaiwa Dakarun sulhu na Majalisar a yankin Darfur na kasar Sudan

  • Shugaban Kasar Chadi Idris Deby Ya Fara Wata Ziyarar Aiki A Kasar Sudan

    Shugaban Kasar Chadi Idris Deby Ya Fara Wata Ziyarar Aiki A Kasar Sudan

    Mar 09, 2016 02:02

    Shugaban kasar Chadi ya fara gudanar da wata ziyarar aiki a kasar Sudan domin tattauna batun bunkasa harkar tattalin arzikin kasashen biyu da kuma matsalolin tsaro da suke ci gaba da addabar kasashen da suke makontaka da su.

  • Jana'izar Hassan al-Turabi A kasar Sudan

    Jana'izar Hassan al-Turabi A kasar Sudan

    Mar 06, 2016 09:53

    Sudan: Jana'izar Hassan Turabi A Birnin Khartum

  • Mutuwar Hassan al-Turabi Na Sudan

    Mutuwar Hassan al-Turabi Na Sudan

    Mar 05, 2016 16:12

    Dr. Hassan al-Turaby Na Sudan ya Rasu Yana Dan Shekaru 84

  • Rikicin yankin Darfur ya raba Mutane sama da million biyu da mahalinsu

    Rikicin yankin Darfur ya raba Mutane sama da million biyu da mahalinsu

    Mar 04, 2016 00:39

    MDD da kungiyar AU sun bayyana cewa rikici tsakanin sojojin Sudan da 'yan tawaye ya yi sanadiyar raba mutane sama da million biyu da mahalinsu a yankin Darfur dake yammacin kasar

  • Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Gargadi Kan Karin Yawaitar 'Yan Gudun Hijirar Sudan

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Gargadi Kan Karin Yawaitar 'Yan Gudun Hijirar Sudan

    Feb 25, 2016 08:59

    Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi kan karin yawaitar 'yan gudun hijira a lardin Darfur da Arewa da ke yammacin kasar sakamakon ci gaba da dauki ba dadi tsakanin sojojin gwamnati da na 'yan tawayen kasar.

  • Dubban 'Yan Tawayen Sudan Da SUke Yankin Darfur Sun Mika Makamansu Da Nufin Shiga Tattaunawa Da Gwamnatin Kasar

    Dubban 'Yan Tawayen Sudan Da SUke Yankin Darfur Sun Mika Makamansu Da Nufin Shiga Tattaunawa Da Gwamnatin Kasar

    Feb 19, 2016 01:08

    Dubban 'yan tawayen kungiyar Sudan Liberation Movement bangaren Abdul-Wahid al-Nur da ke yankin Darfur a yammacin kasar Sudan sun mika makamansu ga gwamnatin kasar da nufin shiga cikin zaman tattaunawan sulhu.

  • Gwamnatin Sudan Ta Ce Bata Karbi Wasikar Gayyata Ta Sulhu Daga Tarayyar Afrika Ba

    Gwamnatin Sudan Ta Ce Bata Karbi Wasikar Gayyata Ta Sulhu Daga Tarayyar Afrika Ba

    Feb 18, 2016 02:23

    Gwamnatin kasar Sudan ta ce bata karbi wata wasikar gayyata

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS