Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Sudan

  • Fara Aikewa Da Kayayyakin Jin Kai Ga Al'ummar Yankin Darfur Na Kasar Sudan

    Fara Aikewa Da Kayayyakin Jin Kai Ga Al'ummar Yankin Darfur Na Kasar Sudan

    Feb 13, 2016 02:14

    Tawagar farko dauke da kayayyakin tallafi da jin kan bil-Adama ta fara isa sansanonin 'yan gudun hijira da suke yankin Darfur a yammacin kasar Sudan.

  • Shugaban Sudan Ya Sauke Babban Hafsan Hafsoshin Sojojin Kasar

    Shugaban Sudan Ya Sauke Babban Hafsan Hafsoshin Sojojin Kasar

    Feb 10, 2016 12:20

    Shugaban kasar Sudan Umar Hasan al-Bashir ya sauke babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Laftanar Janar Mostafa Obeid inda ya maye gurbinsa da Laftanar Janar Emadeddine Mostafa Adawi, wani na kurkusa da shi sosai wanda kuma ya taka rawa wajen tattaunawar da gwamnatin kasar take da 'yan tawaye.

  • Matsalar Talauci Tana Kara Yin Kamari A Kasar Sudan

    Matsalar Talauci Tana Kara Yin Kamari A Kasar Sudan

    Feb 09, 2016 02:20

    A wata sanarwa da Hukumar Kula Da Hakkokin Shari'a ta kasar Sudan ta fitar ta tabbatar da cewa matsalar talauci tana kara habaka a kasar, inda a halin yanzu ta haura kashi 46 cikin dari.

  • An ware $ million 7 don taimakawa 'yan gudun hijrar Sudan Ta Kudu

    An ware $ million 7 don taimakawa 'yan gudun hijrar Sudan Ta Kudu

    Feb 05, 2016 05:17

    Majalisar Dinkin Duniya Ta ware $ million 7 don taimakawa 'yan gudun hijrar Sudan Ta Kudu

  • Kasashen Sudan Da Sudan Ta Kudu Sun Cimma Matsaya Kan Kudin Hayar Bututun Mai.

    Kasashen Sudan Da Sudan Ta Kudu Sun Cimma Matsaya Kan Kudin Hayar Bututun Mai.

    Feb 04, 2016 08:36

    Kasashen Sudan da Sudan ta kudu sun cimma matsaya kan farashin da sudan

Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS