-
Sudan Ta Kudu : Riek Mashar Ya Isa Birnin Juba
Oct 31, 2018 12:03Jagoran 'yan tawaye a Sudan ta Kudu, Riek Mashar, ya isa Juba babban birnin kasar, inda zai halarci bikin yarjejeniyar zaman lafiya da aka cimma da gwamnati a watannin baya.
-
Sudan Ta Kudu : An Sallami Fursunonin Siyasa Da Dama
Oct 26, 2018 05:50Gwamnatin Sudan Ta Kudu ta sako wasu fursunoni na siyasa da wasu na yaki guda biyar a kokarin da take yi na cika alkawarin da ta dauka cikin yarjejeniyar sulhu na kasar da aka sanya wa hannu a watan da ya gabata.
-
MDD Ta Zargi 'Yan Tawayen Sudan Ta Kudu Da Cin Zarafin Mata Da Yara Kanana
Oct 19, 2018 19:04Babban Kwamishiniyar kare hakin bil-adama na MDD Duniya ta ce mayakan 'yan tawayen Sudan ta kudu suna sace 'yan mata da nufin cin zarafi gami da yi musu fyade
-
An Tsawaita Aikin Dakarun MDD A Kan Iyakar Sudan Da Sudan Ta Kudu
Oct 12, 2018 11:46Komitin tsaro na MDD ya tsawaita aikin dakarun tabbatar da zaman lafiya a kan iyakokin kasashen Sudan da Sudan ta Kudu.
-
Fursunoni Sun Kwace Iko Da Wani Bangare Na Wani Gidan Yari A Sudan Ta Kudu
Oct 07, 2018 17:05Rahotanni daga Sudan ta Kudu sun bayyana cewar wasu fursunoni sun fada wa wasu masu gadin wani gidan yari a birnin Juba, babban birnin kasar inda suka kwance damarsu da kuma ci gaba da riko da ikon wajen tsare mutanen da ke helkwatar jami'an tsaro na kasar.
-
Tawagar Yan Tawayen Kasar Sudan Ta Kudu Ta Karshe Ta Bar Kasar Demokradiyyar Kongo
Oct 05, 2018 06:33Tawagar yan tawaye Sudan ta kudu wadanda suka dade a kasar Demokradiyyar Kongo ta bar kasar zuwa gida ko kuma wata makobciyar kasa.
-
Kasar Sudan Ta Kudu Ta Shiga Cikin Yarjejeniyar Kula Da Yanayin 'Yan Gudun Hijira Ta Duniya
Oct 02, 2018 19:00Kwamitin Kolin Kula da 'Yan Gudun Hijira na Majalisar Dinkin Duniya ta bada labarin cewa: Kasar Sudan ta Kudu ta rattaba hannu kan yarjejeniyar kula da yanayin 'yan gudun hijira a duniya.
-
Sudan Ta Kudu : Kiir Ya Sallami Fursunonin Siyasa
Sep 28, 2018 15:46Shugaba Salva Kiir na Sudan ta Kudu, ya bada umurnin sakin dukkan fursunonin siyasa da kuma na yaki da ake tsare dasu a kasarsa.
-
Sudan Ta Kudu: Kusan Mutane 200,000 Ne Su Ka Mutu A Yakin Basasa
Sep 27, 2018 12:50Majiyar gwamnatin kasar Sudan Ta Kudu ta sanar da cewa daga 2013 zuwa 2018 an kashe mutane 190,000 a fadin kasar saboda yakin basasa
-
An Gudanar Da Taron Sulhu Tsakanin Sudan Da Sudan Ta Kudu
Sep 23, 2018 06:44Kasashen Sudan da Sudan ta Kudu sun tattaunawa kan batun aiki tare na tabbatar da sulhu da kuma karfafa alaka tsakanin kasashen biyu