-
Sudan Ta Kudu: Fada Ya Sake Barkewa A Tsakanin Sojojin Gwamnati Da 'Yan Tawaye
Sep 15, 2018 09:23Kwanaki biyu bayan rattaba hannu akan yarjejeniyar sulhu, fada ya sake barkewa a tsakanin sojojin da suke biyayya ga shugaban Kasar Sudan ta kudu da tsohon mataimakinsa.
-
Gwamnati da 'Yan tawayen Kasar Sudan Ta Kusu Sun Sake Rattaba Hannu Akan Yarjejeniyar sulhu
Sep 13, 2018 07:44Shugaba Silva Kiir da tsaohon mataimakinsa Riek Mahcar ne su ka rattaba hannu akan 'yarjejeniyar a jiya Laraba a birnin Addis Ababa na kasar Habasha
-
Hatsarin Jirgin Sama Ya Ci Rayukan Mutum 20 A Sudan Ta Kudu
Sep 09, 2018 19:18Hukumomin Kasar Sudan Ta Kudun sun sanar da mutuwar mutum 20 sanadiyar hatsarin jirgin saman fasinja a Juba babban birnin kasar
-
An Daure Wasu Sojojin Sudan Ta Kudu Saboda Samunsu Da Laifin Fyade Da Kisan Gilla
Sep 06, 2018 16:41Wata kotun soji a kasar Sudan ta Kudu ta yanke wa wasu sojoji guda 10 hukuncin dauri a gidan maza saboda samunsu da laifin yin fyade wa wasu mata masu ba da agaji bugu da kari kan kashe wani dan jarida a wani hari da suka kai wani hotel a birnin Juba, babban birnin kasar a shekara ta 2016.
-
Sudan Ta Kudu: Machar Ya Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Sulhu Ta Karshe
Aug 31, 2018 06:30Madugun 'yan tawayen kasar Sudan ta kudu Riek machar ya sanya hannu kan yarjejeniyar sulhu ta karshe wadda za ta kawo karshen yakin basasar da kasar ta yi fama da shi.
-
Yan Tawayen Kasar Sudan Ta Kudu Sun Amince Da Sabuwar Yerjejeniya Tsakaninsu Da Gwamnatin Kasar
Aug 29, 2018 12:16Ministan harkokin wajen kasar Sudan Mohammad Al-dirdiri ya bayyana cewa , a wani tattaunawa da ya yi da shugaban yan tawayen shugaban ta Kudu Riek Marchar ya amince da sabuwar yerjejeniyar sulhu tsakanin kungiyarsa da gwamnatin shugaba Silva Kiir.
-
Sudan Ta Kudu Ta Ci Gaba Da Hakon Danyen Man Fetur
Aug 27, 2018 16:53Gwamnatin kasar Sudan ta kudu ta dawo da hakar danyen man fetur a kasar da kuma tura shi zuwa kasar Sudan ta domin fitar da shi zuwa kasashen ketare.
-
Sudan Ta Kudu Ta Zargi Amurka Da Kasashen Turai Da Yin Kafar Ungulu Ga Matakan Sulhu A Kasar
Aug 14, 2018 07:14kakakin gwamnatin Sudan ta Kudu ya zargi kasar Amurka da kawayenta na kasashen yammacin Turai da yin kafar ungulu ga duk wani matakin sulhu da ake dauka a kasarsa.
-
Sudan Ta Kudu : Salva Kiir Ya Yi Wa 'Yan Tawaye Afuwa
Aug 09, 2018 14:52Shugaban Sudan ta Kudu, Salva Kiir, ya sanar da yin afuwa ga dukkan 'yan tawayen kasar, ciki har da tsohon mataimakinsa kana babban abokin hammayarsa Riek Mashar.
-
MDD Ta Yi Maraba Da Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Zaman Lafiya A Sudan ta Kudu
Aug 07, 2018 10:38Babban sakatare na Majalisar Dinkin Dunita, Antonio Guterres, ya yi maraba da yarjejeniyar zaman lafiya da raba mulki da bangarorin dake rikici a Sudan ta Kudu suka cimma a tsakaninsu.