Pars Today
A yammacin jiya ne bangarorin gwamnati da na 'yan tawaye da sauran bangarorin al'umma a kasar Sudan ta kudu, suka rattaba hannu kan yarjejeniyar sulhu a birnin Khartum na kasar Sudan.
Shugaban kasar Sudan ta kudu Salva Kiir ya jaddada cewa, dukkanin bangarori na gwamnati da kuma 'yan tawaye za su yi aiki da yarjejeniyar sulhu da za a rattaba wa hannu a gobe Lahadi.
Majalisar Dinkin Duniya ta yaba da yarjejeniyar da bangarorin dake gaba da juna a Sudan ta Kudu suka cimma.
Gwamnati da 'yan tawayen Sudan ta kudu sun cimma yarjejeniya akan raba madafan iko a tsakaninsu
Shugaban kasar Sudan ta Kudu ya bayyana shirinsa na kafa gwamnatin hadin kan kasa karkashin yarjejeniyar sulhun da aka cimma tsakanin gwamnatinsa da 'yan tawayen kasar.
Cacar baki ta kaure tsakanin Sudan ta Kudu da wasu kasashen yamma hudu, bayan da wasu jami'ansu, suka soki halin da ake ciki a wannan jinjirar kasa dake gabashin AFrika.
Ma'aikatar harakokin wajen Sudan ta sanar da cewa gwamnatin Sudan ta kudu da bangaren 'yan tawayen kasar sun cimma matsaya na raba mikami a tsakaninsu.
Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya kada kuri'ar amincewa da daftarin kudurin neman haramta sayar da makamai ga kasar Sudan ta Kudu.
Majalisar dokokin Sudan ta Kudu, ta amince da dokar tsawaita wa'adin mulkin hukumomin rikon kwarya na kasar da shekaru ukku, ciki har da na shugaban kasar Salva Kiir.
Kakakin 'yan tawayen na Sudan ta kudu Lam Paul Gabriel ya ce; sojojin gwamnati 200 sun kai wa yan tawayen hari wanda hakan keta yarjejeniyar tsagaita wuta ce