-
IS Ta Dauki Alhakin Kai Harin Ofishin Hukumar Zabe A Libiya
May 03, 2018 05:23Kungiyar 'yan ta'adda ta (IS) ta dauki alhakin kai harin kunan bakin wake da ta ce ya yi sanadin mutuwar mutum a kalla 15 a babban ofishin hukumar zabe na Tripoli.
-
Harin Kunar Bakin Wake Ya Yi Ajalin Mutum A Kalla 31 A Afganistan
Apr 22, 2018 11:16Hukumomin kiwan lafiya a Afganistan sun ce a kalla mutane 31 ne suka rasa rayukansu, kana wasu 54 na daban suka raunana, biyo bayan wani harin kunar bakin wake a kabul, babban birnin kasar.
-
Kotu Ta Yanke Hukuncin Daurin Shekaru 15 Kan Wani Da Ake Zarkinsa Da Ta'ddanci A Sanegal
Apr 10, 2018 11:05Kotu a kasar Senegal ta yanke hukuncin daurin shekaru 15 a kidan kaso kan ga wani dan kasar mai dauke da takardar zama dan kasar Faransa bayan da ta same shi da lafin alaka da kungiyoyin 'yan ta'adda.
-
Kotu A Senegal Ta Zartar Da Hukuncin Daurin Shekaru 15 Kan Wani Dan Ta'adda A Kasar
Apr 09, 2018 19:00Wata kotu a kasar Senegal ta zartar da hukuncin dauri na tsawon shekaru 15 a gidan kurkuku kan wani dan kasar da ke da takardar dan kasa a Faransa bayan samunsa da laifin shiga kungiyar ta'addanci.
-
Kenya Ta Sanya Ladan Dala 160,000 Ga Wanda Ya Bayyana 'Yan Ta'adda
Apr 06, 2018 14:23'Yan sanda a kasar Kenya sun sanya ladan dalar Amurka 160,000 ga duk wanda ya bayar da bayyanan da zasu kai ga cafke wasu 'yan ta'adda takwas da suke nema ruwa a jallo.
-
Somaliya : Bam Ya Kashe Mutum 14 A Mogadisho
Mar 23, 2018 04:07Hukumomi a Somaliya sun ce mutane a kalla 14 ne suka gamu da ajalinsu, kana wasu da dama suka raunana a wani harin bam da aka kai a gaban wani shahararren hotel a Mogadisho babban birnin kasar.
-
Afganistan : Harin Ta'addanci Ya Kashe Mutum 26 A Kabul
Mar 21, 2018 18:13Rahotanni daga Afganistan na cewa mutane a kalla 26 ne galibi samari suka rasa rayukansu a wani harin kunar bakin wake da kungiyar 'yan ta'adda ta IS ta dauki alhakin kaiwa a Kabul babban birnin kasar.
-
Jami'an Tsaron Iran Sun Kame Gungun 'Yan Ta'adda A Shiyar Kudu Maso Yammacin Kasar
Mar 18, 2018 06:28Rundunar tsaron Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta kame wani gungun 'yan ta'adda a lardin Khuzestan da ke shiyar kudu maso yammacin kasar.
-
Taliban Ta Dauki Nauyin Harin Da Aka Kai A Kabul
Mar 17, 2018 19:26Kungiyar Taliban ta dauki alhakin harin bama-baman da aka kaddamar a birnin kabul fadar mulkin kasar Afghanistan.
-
Kasashen Iran, Iraki, Siriya Da Rasha Sun Sha Alwashin Kawo Karshen Ta'addanci A Yanki G/Tsakiya
Mar 14, 2018 11:07Kasashen Iran, Iraki, Siriya Da Rasha sun bayyana wajibcin karfafa cibiyar hadin gwiwa a tsakaninsu da ke birnin Bagadaza da nufin kawo karshen ayyukan ta'addanci a yankin Gabas ta tsakiya.