Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

ta'addanci

  • Ruhani: Kasashen Yammaci Sun Kirkiro Kungiyoyin Takfiriyya Ne Don Raba Kan Musulmi

    Ruhani: Kasashen Yammaci Sun Kirkiro Kungiyoyin Takfiriyya Ne Don Raba Kan Musulmi

    Feb 16, 2018 11:18

    Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar kasashen yammaci sun kirkiro kungiyoyin ta'addanci na tafkiriyya ne wadanda ba su da wata alaka da koyarwar addinin Musulunci da nufin haifar da rarrabuwan kai tsakanin musulmi.

  • Faransa Ta Hallaka Masu Da'awar Jihadi 10 A Mali

    Faransa Ta Hallaka Masu Da'awar Jihadi 10 A Mali

    Feb 15, 2018 05:51

    Majiyoyin tsaro a Mali, sun ce a kalla mayakan dake da'awar jihadi goma ne suka hallaka a wani harin sama da na kasa da sojin Faransa suka kai a arewacin Mali.

  • Libiya : An Kai Hari A Wani Masallacin Benghazi

    Libiya : An Kai Hari A Wani Masallacin Benghazi

    Feb 09, 2018 16:34

    A Libiya a kalla mutum guda ne ya rasa ransa kana wasu 62 na daban suka jikkata a wani hari da aka kai a wani masallaci dake Benghazi birnin na biyu mafi girma a kasar.

  • Kurdawa Na Tsare Da 'Yan Ta'addan Birtaniya Biyu A Siriya

    Kurdawa Na Tsare Da 'Yan Ta'addan Birtaniya Biyu A Siriya

    Feb 09, 2018 15:48

    Myakan Kurdawa a Siriya sun ce suna tsare da wasu 'yan ta'addan kungiyar (IS) 'yan asalin kasar Birtaniya biyu, wadanda sanannu ne wajen azabtarwa da kuma hille kai.

  • Wata Kotun Somaliya Ta Yanke Hukumcin Kisa Kan Mutumin Da Ya Jagorancin Harin Ta'addancin Mogadishu

    Wata Kotun Somaliya Ta Yanke Hukumcin Kisa Kan Mutumin Da Ya Jagorancin Harin Ta'addancin Mogadishu

    Feb 06, 2018 17:35

    Wata kotun soji a kasar Somaliya ta yanke hukumci kisa a kan mutumin nan da aka samu da laifin tuka babbar motar da aka makare ta da bama-bamai da kai hari da ita birnin Mogadishu, babban birnin kasar a watan Oktoban bara (2017) da yayi sanadiyyar mutuwar sama da mutane 500.

  • Boko Haram Ta Kashe Mutum Shida A Kamaru

    Boko Haram Ta Kashe Mutum Shida A Kamaru

    Feb 05, 2018 15:30

    Rahotanni daga kamaru na cewa mutane shida ne suka ras arayukansu a wani hari da ake kyautata zaton na 'yan kungiyar Boko Haram ne a yankin arewa mai nisa na kasar.

  • Lebanon: Ana Ci Gaba Da Ba-Ta-Kashi Tsakanin Sojoji Da 'Yan Ta'adda.

    Lebanon: Ana Ci Gaba Da Ba-Ta-Kashi Tsakanin Sojoji Da 'Yan Ta'adda.

    Feb 05, 2018 12:28

    Sojojin na Lebanon sun fara kai farmaki akan yankin Babul-Tubbanah da ke garin Tripoli a arewacin kasar.

  • Iraki: Aa Gano Makamai Masu Yawa A Cikin Birnin Bagadaza

    Iraki: Aa Gano Makamai Masu Yawa A Cikin Birnin Bagadaza

    Feb 05, 2018 12:26

    Rundunar Sojan Iraki mai fada da ta'addanci ce ta sanar da gano mabuyar makaman a cikin wurare daban-daban na babban birnin kasar.

  • Rasha Ta Mayar Da Martani Kan 'Yan Ta'adda Bayan Harbo Jirgin Yakinta A Siriya

    Rasha Ta Mayar Da Martani Kan 'Yan Ta'adda Bayan Harbo Jirgin Yakinta A Siriya

    Feb 04, 2018 05:42

    Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da cewa jiragen yakin kasar sun kai wasu hare-haren mayar da martani ga harbo wani jirgin yakinta da 'yan ta'adda suka yi a jiya Asabar a yankin Idlib na kasar Siriyan inda suka kashe wani adadi mai yawa na 'yan ta'addan.

  • Wasu Mahara Sun Kai Hari Kan Wani Sansanin Sojin Afghanistan Da Sanyin Safiyar Litinin

    Wasu Mahara Sun Kai Hari Kan Wani Sansanin Sojin Afghanistan Da Sanyin Safiyar Litinin

    Jan 29, 2018 05:53

    Rahotanni daga kasar Afghanistan sun bayyana cewar wasu mahara sun kaddamar da wani hari kan wani wajen bincike na sojojin kasar kusa da wani Kwalejin sojin kasar da ke birnin Kabul, babban birnin kasar da sanyin safiyar yau Litinin inda akalla sojoji 2 suka mutu wasu kuma da dama suka sami raunuka.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS