-
An Fara Taron Shugabanin Kungiyar ECOWAS A Kasar Ghana
Feb 22, 2018 05:28Shugabanin kungiyar bunkasa tattalin arzikin yammacin Afirka ECOWAS ko CEDEAO sun fara gudanar da taronsu karo na biyar da nufin lalubo hanya mai sauki na samar da kudin bai daya a tsakanin kasashen.
-
Ministocin Harkokin Wajen Kasashen Kungiyar Hadin Kan Kasashen Larabawa Zasu Gudanar Da Taro
Jan 31, 2018 12:03Ministocin harkokin wajen kasashen Kungiyar Hadin kan kasashen Larabawa zasu gudanar da zaman taro a gobe Alhamis domin yin nazari kan batun aniyar Amurka na maida birnin Qudus fadar mulkin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Taron Hadin Gwiwar Kungiyar Kasashe Biyar Na Yankin Sahel Da Turai A Birnin Paris
Dec 15, 2017 16:51Kasashen Jamus da Faransa tare da kasashen Afirka biyar na yankin Sahel sun gudanar da taro da nufin gaggauta fara aikin rundunar hadin gwiwa ta yaki da ta'addanci a yankin Sahel.
-
A Gobe Labara Za A Bude Taron Hadin Guiwa Tsakanin Tarayyar Afirka Da Turai
Nov 28, 2017 11:59Taro wanda zai sami halartar fiye da mutane 600 daga nahiyoyin biyu za a yi shi ne a kasar Cote Voire domin tattaunawa alaka a tsakaninsu.
-
Iraki: Shugabannin Kurdawa Suna Taro A Yankin Sulaimaniyya Kan Batun Ballewa Daga Iraki.
Oct 15, 2017 12:24A yau lahadi ne shugaban yankin Kurdawa Mas'ud Barzani ya isa yankin na Sulaimaniyya saboda halartar taron dukkanin bangarorin Kurdawa akan batun ballewa daga Iraki.
-
An Bude Zaman Taron Babban Zauren Majalisar Dinkin Duniya Karo Na 72
Sep 19, 2017 19:30Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bude zaman taron babban zauren Majalisar karo na 72 ta hanyar gabatar da jawabinsa kan hatsarin makaman nukiliya.
-
An Kawo Karshen Zaman Taron Shugabannin Kasashen Kungiyar Tarayyar Afrika Karo Na 29
Jul 05, 2017 05:30Jawabin bayan taron shugabannin kasashen kungiyar tarayyar Afrika karo na 29 ya jaddada bukatar neman hanyar magance matsalolin da suke ci gaba da addabar nahiyar Afrika.
-
Taron Ministocin Harakokin Wajen Kasashen Afirka A Najeriya
Jun 10, 2017 11:53An Gudanar da taron Ministocin Harakokin wajen kasashen Afirka da arewacin Kasashen Turai a birnin Abuja fadar milkin Najeriya.
-
Zarif: Zai Fi Kyau Ga Trump Ya Kula Kada A Sake Kai Musu Hari Irin Na 9/11
May 21, 2017 17:19Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif, ya ja hankalin shugaban kasar Amurka Donald Trump da cewa, da zai fi a gare shi a ziyarar da yake yi a saudiyya ya tabbatar da cewa sun daddale da mahukuntan kasar, domin kada a sake kai ma Amurka wani hari makamancin 9/11.
-
Taron Farko Na Hukumar Yan Sanda Ta Tarayyar Afrika AFRIPOL A Algeria
May 16, 2017 06:00An bude taron hukumar yan sanda ta tarayyar Afrika AFRIPOL a takaice a birnin Algiest na kasar Algeria, tare da halattar shuwagabannin yan sanda na kasashen nahiyar Afrika da wasu kasashen duniya.