-
An Bude Taron Kasashe Da Su Ke Makwabtaka Da Libya A Kasar Aljeriya
May 08, 2017 11:50Manzon Majalisar Dinkin Duniya na musamman ya ce manufar taron shi ne bada kariya ga al'ummar kasar.
-
Zaman Taron Kasashe Masu Makwabtaka Da Libya A Aljeriya
May 08, 2017 07:30Manzon musamman na majalisar dinkin duniya a kan rikicin kasar Libya ya bayyana cewa,a yau za a fara gudanar da zaman taron kasashe masu makwabtaka da kasar Libya a kasar Aljeriya.
-
Komitin Shirin Sake Nazarin Yerjejeniyar NPT Ya Fara Zamansa Na Farko
May 02, 2017 14:36Konitin da aka kafa don shirya taron sake nazarin yerjejeniyar NPT ta hana yaduwar makaman Nuklia ya fara zamansa na farko a birni Vienna na kasar Austria.
-
Taron Masanan Kasashen Yammacin Afirka Kan Fada Da Ta'addanci A Kasar Togo
Apr 28, 2017 05:54A ci gaba da kokarin samo hanyoyin da za a bi wajen fada da ta'addanci a kasashen Yammacin Afirka, masana harkokin tsaro daga kasashe 10 na Yammacin Afirka sun gudanar da wani taro a birnin Lome, babban birnin kasar Togo don tattauna hanyoyin da za a bi wajen fada da ta'addancin.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Fara Taro Kan Kasar Siriya
Apr 27, 2017 18:07Kwamitin tsaron MDD ya fara gudanar da taro kan yanayin da Al'ummar kasar Siriya ke ciki a birnin New York na kasar Amurka.
-
Ministocin Harkokin Wajen Rasha, Iran, Syria, Sun Gudanar Da Zama A Moscow
Apr 14, 2017 15:22Ministocin harkokin wajen kasashen rasha, Iran da kuma Syria, sun gudanar da wani zama na musamman a yau a birnin Moscow, domin tattauna muhimman lamurra da suka shafi halin da ake ciki a Syria, da kuma daukar matakai na hadin gwiwa a tsakaninsu domin tunkarar lamarin.
-
Tunisia Ta Bayyana Damuwa Matuka Dangane Da Dawowar 'Yan Ta'adda A Kasar
Apr 06, 2017 12:28Gwamnatin kasar Tunisia ta bayyana kaduwarta matuka dangane da dawowar 'yan ta'addan takfiriyya 'yan asalin kasar da suke yaki a kasashen Syria da Iraki da Libya.
-
Sudan: An Bude Taro Akan Harkokin Tsaro A Nahiyar Afirka Da Kasashe 30 Su ke Halarta.
Apr 04, 2017 16:55Jami'an tsaro daga kasashe 30 na nahiyar Afirka sun fara zaman kwanaki uku domin tattauna barazanar ta'addanci da nahiyar ta ke fuskanta.
-
An fara taron kungiyar hadin kai Majalisu na kasashen Larabawa a Marocco
Mar 21, 2017 08:44Kungiyar Harin kan 'yan Majalisu na kasashen Larabawa sun fara taron su na 24 a Birnin Rabat fadar milkin kasar Marocco
-
Kungiyoyin Da Ke Dauke Da Makamai A Arewacin Mali Sun Zauna Tare Da Gwamnati
Feb 12, 2017 07:10Wakilan kungiyoyin da ke dauke da makamai a arewacin kasar Mali sun gudanar da wani zaman tattaunawa tare da wakilan gwamnatin kasar a birnin Bamako.