-
Limamin Juma'ar Birnin Tehran Ya Bukaci Hadin Kan Al'ummar Iran
May 05, 2017 17:46Limamin da ya jagoranci sallar juma'a a nan birnin Tehran ya bayyana cewa ya kamata a dukkanin matakan gudanar da zaben Shugaban kasa a kiyaye hadin kan Al'umma kasa da kuma ka'idojin Siyasa.
-
An Shiga Rana Ta Biyu A Gasar Kur'ani Ta Duniya A Tehran
Apr 20, 2017 17:48An shiga rana ta biyu a gasar kur'ani ta duniya da aka bude a jiya a birnin Tehran na kasar Iran a babban dakin taruka da ke babban masalalcin marigayi Imam Khomeni.
-
Limamin Juma'a:Magoya Bayan 'Yan Ta'adda Sune Suka Kai Harin Makami Mai Guba A Siriya
Apr 07, 2017 17:49Limamin da jagorancin Sallar Juma'a na birin Tehran ya ce Amurka da masu goyon bayan 'yan ta'adda na yankin sune suka bawa kungiyoyin 'yan ta'adda na Siriya makamai masu guba.
-
Miliyoyin Al'ummar Iran Sun Gudanar Da Jerin Gwanon Tunawa Da Ranar 9 Ga Watan Dey
Dec 29, 2016 11:50Miliyoyin al'ummar Iran ne suka fito kan titunan garuruwa da biranen kasar don gudanar da jerin gwanon tunawa da ranar 9 ga watan Dey, wato 30 ga watan Disamban 2009 ranar da al'ummar kasar suka fito don nuna goyon bayansu ga tsarin Musulunci na kasar a lokacin da makiya suka yi na haifar da fitina bayan zaben shugaban kasar da aka gudanar a shekara ta 2009.
-
Sheikh Na'im Kasim: Batun Palastinu Shi Ne Tushen Hadin Kan Musulmi A Yanzu
Dec 16, 2016 11:22Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah Sheikh Na'im Kasim ya bayyana batun 'yantar da Palastine daga mamayar yahudawa a matsayin babban tushen hadin kan al'ummar musulmi a wannan zamani.
-
Taro Akan Harkokin Tsaro A Tehran: Ficewar Sojojin Waje Daga Wannan Yanki Ne Zai Tabbatar Da Tsaro.
Dec 11, 2016 19:10Taron Harkokin Tsaro A Birnin Tehran
-
Limamin Juma'a A Tehran: Tabbas Iran za ta Maida Martani Akan Sabon Takunkumin Amurka
Dec 02, 2016 18:58Tsawaita Wa'adin Takunkumi Akan Iran Da Amurka ta yi Ya Sabawa Yarjejeniyar Nukiliya.
-
Shugaban Kasar Slovenia Ya Fara Ziyarar Aiki Na Kwanaki Biyu A Nan Iran
Nov 22, 2016 17:48Shugaba Kasar Slovenia Borut Pahor ya fara ziyarar aiki na kwanaki biyu a nan Tehran
-
Ayatullah Kermani: Babu Bukatar Damfara Fata Da Amurka
Oct 07, 2016 18:26Wanda ya jagoranci sallar Juma'ar birnin Tehran kuma memba a majalisar kwararru ta jagoranci ta Iran Ayatullah Muhammad Ali Muwahhidi Kermani ya bayyana cewar babu wata bukata ta damfara fata da Amurka don kuwa ita ba abar yarda ba ce.
-
Jagora: Juyin Islama Ya Haifar Da Babbar Girgiza Ga Manufofin Ma'abota Girman Kai Na Duniya
Aug 21, 2016 17:44Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa; juyin Islama na kasar Iran ya haifar da wata babbar girgiza a cikin manufofin ma'abota Girman kai na duniya.