-
Sudan Ta Kudu Ta Zargi 'Yan Tawayen Kasar Da Karya Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta
May 19, 2017 12:02Shugaban kasar Sudan ta Kudu ya zargi bangaren 'yan tawayen kasar da rashin mutunta yarjejeniyar dakatar da bude wuta da aka cimma a tsakanin bangarorin biyu.
-
Bukatar MDD na tsagaita wuta cikin gaggawa a Sudan ta Kudu.
Mar 24, 2017 11:02Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci bangarorin dake fada da juna a kasar Sudun ta kudu da su kawo karshen fada tare zartar da yarjejjeniyar tsagaita wuta.
-
Yarjejjeniyar Tsagaita wuta a Yemen
Nov 17, 2016 18:14An fara gudanar da yarjejjeniyar tsagaita wuta a kasar Yemen
-
Yamen: Yarjejeniyar Tsagaita Wutar Yaki Tsakanin Ansarullah Da Saudiyya.
Nov 16, 2016 07:01Yakin Yamen Zai zo karshe Da yarjejeniyar Yamen
-
An Fara Aiki Da Shirin Dakatar Da Bude Wuta A Yemen
Oct 20, 2016 05:46Dukkanin bangarori sun fara aiki da shirin dakatar da bude wuta na kwanaki uku a kasar Yemen daga yau Alhamis, wanda za a iya kara tsawon wa'adinsa a lokuta masu zuwa.