Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

tsakiyar Afirka

  • Rikici Yana Ci Gaba Lashe Rayukan Jama'a A Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya

    Rikici Yana Ci Gaba Lashe Rayukan Jama'a A Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya

    Nov 04, 2017 19:31

    Kungiyar Likitoci Maras Kan Iyaka ta Doctor's Without Borders da ke gudanar da ayyukan jin kai a duniya ta bada labarin cewa: Rikici tsakanin kungiyoyi masu dauke da makamai a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya yana ci gaba da lashe rayukan mutane.

  • Tashe-Tashen Hankula Suna Ci Gaba Da Zama Barazana A Kasar Afrika Ta Tsakiya

    Tashe-Tashen Hankula Suna Ci Gaba Da Zama Barazana A Kasar Afrika Ta Tsakiya

    Oct 10, 2017 11:58

    Wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya kan harkokin jin kan bil-Adama a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya ta yi gargadi kan ci gaba da bullar tashe-tashen hankula a kasar.

  • Sabon Rikici A Afirka Ta Tsakiya Ya Sa Dubban Mutane Yin Hijira Daga Matsugunansu.

    Sabon Rikici A Afirka Ta Tsakiya Ya Sa Dubban Mutane Yin Hijira Daga Matsugunansu.

    Sep 26, 2017 19:18

    Ofishin da yake kula da ayyukan agaji na Majalisar Dinkin Duniya A Kasar ta Afirka ta tsakiya ya sanar da cewa; Kusan mutane 23,000 yi hijira daga garuruwansu.

  • Shugaban Afirka Ta Tsakiya Ya Soki Gwamnatin Kasar Faransa

    Shugaban Afirka Ta Tsakiya Ya Soki Gwamnatin Kasar Faransa

    Sep 21, 2017 20:01

    Shugaban kasar Afirka ta tsakiya ya soki gwamnatin kasar faransa sanadiyar janye sojojin ta da ta yi daga cikin kasarsa.

  • Shugaban Kasar Afrika Ta Tsakiya Ya Tsige Ministan Tsaron Kasar

    Shugaban Kasar Afrika Ta Tsakiya Ya Tsige Ministan Tsaron Kasar

    Sep 13, 2017 12:24

    Shugaban Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya ya tsige ministan tsaron kasar daga kan mukaminsa.

  • An bukaci Daukan Mataki Game Da Kiran Kungiyoyin Kasa Da Kasa Na Yanayin Afirka Ta Tsakiya

    An bukaci Daukan Mataki Game Da Kiran Kungiyoyin Kasa Da Kasa Na Yanayin Afirka Ta Tsakiya

    Aug 16, 2017 19:20

    Ministan harakokin wajen kasar Tchadi ya bukaci kungiyoyin kasa da kasa da su dauki kwararen matakai game da kisan killar da ake yi a kasar Afirka ta tsakiya

  • An Kashe Ma'aikatan Red Cross A Jamhuriyar Afirka Ta Tsakiya

    An Kashe Ma'aikatan Red Cross A Jamhuriyar Afirka Ta Tsakiya

    Aug 09, 2017 16:41

    Kungiyar bayar da agaji ta kasa da kasa Red Cross ta bayar da labarin kashe ma'aikatanta a jamhuriyar Afirka ta tsakiya.

  • Ana Ci Gaba Da Yin Gargadi Kan Habakar Matsalar Tsaro A Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya

    Ana Ci Gaba Da Yin Gargadi Kan Habakar Matsalar Tsaro A Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya

    Jul 31, 2017 06:40

    Kungiyar Likitoci ta Doctor's Without Borders ta koka kan yadda matsalolin tsaro suke ci gaba da habaka a sassa daban daban na Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.

  • MDD Ta Yi Gargadi Kan Kai Wa Fararen Hula Hari A Afirka Ta Tsakiya

    MDD Ta Yi Gargadi Kan Kai Wa Fararen Hula Hari A Afirka Ta Tsakiya

    Jun 09, 2017 06:24

    Rundunar kiyaye sulhu ta majalisar dinkin duniya a jamhuriyar Afirka ta tsakiya ta kirayi bangarorin rikicin kasar da su daina kai hari a kan fararen hula.

  • Rikici Na Ci Gaba Da Lashe Rayukan Mutane  A Kasar Afirka Ta Tsakiya

    Rikici Na Ci Gaba Da Lashe Rayukan Mutane A Kasar Afirka Ta Tsakiya

    May 21, 2017 07:35

    Akalla mutane 22 suka rasa rayukansu a cikin sabon rikici da ya barke a arewa maso gabashin Jumhoriyar Afirka ta tsakiya

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS