-
Rikici Na Ci Gaba Da Lashe Rayukan Mutane A Kasar Afirka Ta Tsakiya
May 21, 2017 03:05Akalla mutane 22 suka rasa rayukansu a cikin sabon rikici da ya barke a arewa maso gabashin Jumhoriyar Afirka ta tsakiya
-
Kwararan 'Yan Gudun Hijirar Kasar Afrika Ta Tsakiya Zuwa Cikin Kasar DR Congo
May 17, 2017 07:27Hukumar Kolin Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta bada labarin kwararar dubban 'yan gudun hijirar Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya zuwa cikin kasar Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo.
-
'Yan Dabar Kungiyar Kiristoci Sun Janye Daga Bangasu Na C.R. Afrika
May 15, 2017 14:41Kakakin dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da ke Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya ya sanar da cewa: Daruruwan 'yan dabar kungiyar kiristoci da suka mamaye garin Bangassou da ke shiyar kudu maso gabashin Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya sun janye daga garin.
-
Ana Zaman Zullumi A Gabashin Jamhuriyar Afirka Ta Tsakiya
May 14, 2017 07:45Wasu 'yan bindiga sun kaddamar da hari a kan dakarun kiyayen sulhu na majalisar dinkin duniya gabashin Jmahuriyar Afirka ta tsakiya.
-
Kwararar 'Yan Gudun Hijira Daga Afirka Ta Tsakiya Zuwa Jamhuriyar Demokradiyyar Congo.
May 06, 2017 08:59Radiyo Okabi na Kasar Demokradiyyar Congo ya ambato majiyar tsaron Afirka ta tsakiya na cewa; dubban mutane ne su ke kwarara saboda kaucewa rikicin da kasar ta ke fama da shi.
-
Kamaru: An Kame Wasu Masu Garkuwa Da Mutane
Feb 09, 2017 08:54Majiyar Tsaron kasar Kamaru ta ce an kame wasu mutane biyar a yankin Ndokayo da ke gabacin kasar.
-
Afirka Ta Tsakiya Ta Nemi Taimakon Kungiyoyi Kasa Da Kasa Akan Abinci
Jan 15, 2017 04:04Shugaban Kasar Afirka Ta Tsakiya Faustin-Archange Touadera ya bukaci taimakon kungiyoyin kasa da kasa domin magance matsa rashin abinci
-
Taron Brussels na Tallafawa Afirka ta tsakiya
Nov 19, 2016 02:36Hukumomin da kasashen Duniya sun yi alkawarin tallafawa Janhuriyar Afirka ta Tsakiya domin sake farfadowa daga yakin basasa da ya daidaita kasar.
-
Afirka Ta Tsakiya ta bukaci Taimakon Duniya
Nov 17, 2016 14:43Shugaban Kasar Afirka ta tsakiya ya bukaci taimakon Kungiyoyin kasa da kasa wajen farfado da yanayin tattalin arzikin kasar sa
-
MDD ta yi alawadai da sabon harin da aka kai kan fararen hula a Tsakiyar Afirka
Oct 14, 2016 07:32Majalisar Dinkin Duniya ta yi tir da alawadai kan kisan fararen hula da kungiyoyin dake dauke da makamai suka yi a kasar Afirka ta tsakiya