-
An Kama Mutane 8 A Zanga-Zanagar Yan Adawa A Kasar Tunisia
Dec 27, 2018 11:52Majiyar jami'an tsaron kasar Tunisia ta bayyana cewa ana tsare da muatane 18 daga cikin masu zanga-zangar dangane da mutuwar wani dan jarida a kasar
-
Dubban Tunusiyawa Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Kin Jinin Yariman Saudiyya
Nov 27, 2018 17:53Dubun dubatan al'ummar kasar Tunusiya ne suka gudanar da wata gagarumar zanga-zangar kin jinin Yarima mai jiran gado na kasar Saudiyya, Muhammad bin Salman saboda zargin da ake masa da hannu cikin kisan gillan da aka yi wa Jamal Khashoggi, dan jaridar kasar Saudiyyan mai adawa da salon mulkin kasar.
-
Kungiyoyin Kare Hakkokin Bil'adama Na Tunusiya Za Su Gudanar Da Zanga-Zangar Kin Jinin Ziyarar Bin Salman
Nov 26, 2018 17:26Kungiyoyin kare hakkokin bil'adama daban-daban na kasar Tunusiya sun sanar da cewa za su gudanar da wani gagarumin gangami don nuna rashin amincewarsu da ziyarar da Yarima mai jiran gado na kasar Saudiyya, Yarima Muhammad Bin Salman zai kawo kasar don nuna rashin amincewarsu da kisan gillan da Saudiyya ta yi wa dan jarida dan kasar Jamal Khashoggi.
-
Lauyoyi A Tunisia Sun Bukaci Kotu Da Ta Hana Bin Salman Shiga Cikin Kasar
Nov 23, 2018 19:20Lauyoyin kasar Tunisia sun mika bukatarsu ga kotun kasar kan ta dauki matakin hana yariman Saudiyya Muhammad Bin Salman shiga cikin kasarsu.
-
Ma'aikatan Gwamnati A Kasar Tunusiya Sun Fara Yajin Aiki Na Sai Baba Ta Gani
Nov 23, 2018 10:16Rahotanni daga kasar Tunusiya suna bayyana cewar sama da ma'aikatan gwamnati dubu 650 ne a duk fadin kasar suka fara wani yajin aiki na sai baba ta gani sakamakon kin amincewar gwamnati da bukatarsu na karin albashi.
-
Fira Ministan Tunusiya Ya Kare Kansa Dangane Da Gudanar Da Garambawul A Majalisar Ministocin Kasar
Nov 12, 2018 18:58Fira ministan Tunusiya ya bayyana cewa: Kasarsa tana fuskantar matsalar siyasa ce da ta shafi kasa, ba matsalar gwamnati ba.
-
Gwamnati Ta Sake Sabunta Dokar Ta Baci Da Aka Kafa A Kasar Tunusiya
Nov 07, 2018 11:14Kakakin fadar shugaban kasar Tunusiya, Saida Garrach, ya sanar da cewa gwamnatin kasar ta sake sabunta dokar ta bacin da aka kafa a kasar na tsawo wata guda.
-
Shugaban Kasar Tunisia Ya Nuna Rashin Amincewarsa Da Sauye-Sauye A Majalisar Ministocin Kasar
Nov 06, 2018 11:47Shugaban kasar Tunisia Mohammad Beji Essebsi ya bayyana rashin amincewrsa da sauye-sauyen da firaiministan kasar Yusuf Shahida ya gabatar.
-
Kotun Tunisia Ta Yanke Hukuncin Haramta Wa Tawagar Isra'ila Halartar Wani Taro A Kasar
Nov 03, 2018 19:12Kotun birnin Tunis fadar mulkin kasar Tunisia ta yanke hukuncin haramta wa wata tawagar Isra'ila shiga kasar, domin halartar wani taro kan addinai da za a gudanar a kasar.
-
Majalisar Kungiyar Kasashen Larabawa Ta Yi Allah Wadai Da Harin Tunisiya
Oct 30, 2018 12:14Shugaban Majalisar kasashen larabawan Mashal Bin Fahm Al Salami ya bayyana cewa; Majalisar tana yi wa gwamnati da majalisar dokokin Tunsiya juyayin abin da ya faru na harin kunar bakin waken da aka kai