-
Bayanin Karshen Taron Koli Na Kungiyar AU Da Turai
Dec 01, 2017 05:50An kammala taron koli na kungiyar tarayya Afrika da Turai karo na biyar a birnin Abidjan na kasar Ivory Coast inda shugabanni nahiyoyin biyu suka kudirin anniyar yaki da kwararar bakin haure ba bisa ka'ida ba, da kuma kalubalen dake cikinsa kamar cinikin bakin haure a Libiya.
-
An Cimma Yarjejniyar Dauke Bakin Haure Daga Libya
Nov 30, 2017 11:51Shugabannin tarayyar Afirka a kuma na turai da MDD sun cimma yarjejniyar fitar da bakin hauren cikin gaggawa daga Libya
-
ICC Ta Dakatar Da Shari’ar Slobodan Praljak, Bayan Ya Sha Guba A Kotun
Nov 29, 2017 18:22Kotun hukunta manyan laifuffuka ta duniya da ke birnin Hague ta dakatar da shari’ar da ake yi wa Slobodan Praljak da ake zargi da aikata laifukan yaki a Bosniya bayan ya kwankwadi guba a gaban kotun.
-
Taron Gaggawa Kan Bautar Da Bakin Haure A Libiya
Nov 29, 2017 17:52Kasashen Faransa, Nijar da Chadi, da MDD da kungiyoyin EU da AU zasu gudanaar da wani taron gaggawa kan batun bautar da bakin haure a Libiya a daura da taron koli na tarayya Turai da AFrika a birnin Abdijan na kasar Ivory Coast.
-
Tarayyar Turai: Tarayyar Turai Bazata Dorawa Iran Takunkumi Ba
Nov 12, 2017 11:46Kwamishinan ayyukan noma da kuma raya karkara na tarayyar Turai Mr Phil Hogan ya bayyana cewa ba wata kasa a cikin tarayyar turai da take da tunanin dorawa Iran takunkumi idan Amurka ta yi watsi da yerjejeniyar da ta kulla da ita.
-
Spaniya : Rajoy Ya Nemi A Tsige Shugaban 'Yan A Ware
Oct 27, 2017 09:46Shugaban gwamnatin Spaniya, Mariano Rajoy, ya nemi majalisar dattijan kasar ta bada izinin tsige shugaban 'yan a ware na yankin Kataloniya.
-
G7 Da Kamfanonin Internet Sun Yunkuri Anniyar Toshe Farfaganda Ta'addanci
Oct 21, 2017 05:34Gungun kasashe G7 mafiya karfin tattalin arziki a duniya da mayan kamfanonin internet sun cimma matsaya kan toshe duk wata farfaganda dake da alaka da yada ta'addanci.
-
Spaniya : Faransa Da Jamus Sun Jadadda goyan Baya Ga Gwamnatin Madrid
Oct 19, 2017 17:51Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel da shugaban kasar Faransa Emanuel, sun jadadda goyan bayansu ga gwamnatin Madrid kan rikicin yankin Cataloniya, a yayin da takwaransu na Biegium ke kiran a kai zuciya nesa.
-
An Sami Raguwar Masu Son Yin Hijira Daga Nahiyar Afirka Zuwa Turai
Oct 14, 2017 11:47Hukumar hijira ta kasa da kasa ta sanar da raguwar masu son zuwa ci-rani zuwa nahiyar turai.
-
Takunkumi Kan Kasar Rasha Ya Fi Janyo Hasara Kan Kasashen Yammacin Turai
Oct 07, 2017 19:10Bincike ya tabbatar da cewa: Kasashen Yammacin Turai sun fi cutuwa daga takunkumin da suka kakaba kan kasar Rasha.