-
Gwamnatin Libiya Ta Bukaci Dage Takunkumin Sayan Makamai Da Aka Kakaba Mata
Oct 07, 2017 19:10Fira ministan gwamnatin hadin kan kasa a Libiya ya bukaci kasashen yammacin Turai da su taimaka a dage wa kasarsa takunkumin sayan makamai da aka kakaba mata.
-
Majalisar Turai Ta Yi Barazanar Kwacewa Shugabar Myammar Lambar Yabo
Sep 14, 2017 17:05Majalisar Turai ta fitar da wata sanarwa a yau Alhamis dake bukatar sojojin Myammar dasu kawo karshen muzgunawar da akewa 'yan kabilar Rohingyas.
-
MSF Ta Kalubalanci Yadda Ake Gallazawa Bakin Haure A Libiya
Sep 07, 2017 10:54Kungiyar likitoci ta kasa da kasa ta bayyana damuwarta akan yadda ake gallazawa bakin hauren dake kokarin shiga turai ta tekun Bahar Rum.
-
Addinin Muslunci Na Bunkasa Cikin Sauri A Australia
Aug 28, 2017 12:26Wasu rahotanni sun yi nuni da cewa addinin muslunci shi ne addinin da ya fi saurin yaduwa a makarantun jahar New South Wales a kasar Australia.
-
Taron Shugabannin Afirka Da Turai Kan Matsalar Kwararar Bakin Haure
Aug 28, 2017 03:55A wani lokaci, a wannan Litini ce wasu shugabannin bakwai na kasashen Afirka da na Turai ke fara wani taro a birnin Paris kan matsalar kwararar bakin haure.
-
Zarif: Babu Ruwan Musulunci Da Ayyukan Ta'addanci Da Ake Yi Da Sunansa
Aug 19, 2017 16:36Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar babu ruwan Musulunci da ayyukan ta'addancin da ake aikatawa da sunansa.
-
Ana Zargin Kungiyar Neo-Nazi Da Shirin Kai wa Musulmi Hari A Birtaniya
Aug 15, 2017 17:43Jami’an tsaron kasar Birtaniya sun fara farautar wasu mutane 40 Mambobi a kungiyar Neo-Nazi.
-
Nijar : Ana Bi Da Bakin Haure Ta Hanyoyi Masu Hadarin Gaske
Aug 09, 2017 06:31Hukumar kula da bakin haure ta MDD ta ce ana bin hanyoyi masu hadarin gaske da bakin haure a wani mataki na kaucewa matakan da hukumomi a NIjar suka dauka na hana safarar bakin hauren ta hamadar sahara.
-
An Yanke Hukunci A Kan wani Mai Barazana Ga Musulmi A Landan
Aug 07, 2017 06:38Wato kotu a birnin Landan na kasar Birtaniya a cikin unguwar Cricklewood a yankin Brent a Landan ta yanke hukunci kan mai yin barazanar kisa a kan musulmi.
-
Hanyar Kalubalantar Matsalar Kwararan Bakin Haure Zuwa Kasashen Yammacin Turai
Jul 29, 2017 06:34A kokarin da ake yi na shawo kan matsalar kwararan bakin haure zuwa kasashen yammacin Turai, wakilan kasashen Turai da na Afrika 10 gami da wasu kungiyoyi 4 masu zaman kansu sun cimma yarjejeniya kan bin hanyoyin da suka dace domin kalubalantar matsalar kwararan bakin hauren zuwa kasashen Turai musamman ta hanyar teku.