Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

turkiyya

  • Iran Ta Yi Allah Wadai Da Harin Da Kasar Turkiyya Ta Kai A Lardin Sinjar Na Kasar Iraqi

    Iran Ta Yi Allah Wadai Da Harin Da Kasar Turkiyya Ta Kai A Lardin Sinjar Na Kasar Iraqi

    Apr 26, 2017 16:03

    Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta yi Allah wadai da hare haren da jiragen yakin kasar turkia suka kai a cikin lardin Sinjar na kasar Iraqi a jiya Talata

  • Syria : Dakarun Kurdawa 28 Suka Hallaka A Hare-haren Turkiyya

    Syria : Dakarun Kurdawa 28 Suka Hallaka A Hare-haren Turkiyya

    Apr 26, 2017 11:06

    Hukumar dake sa ido kan al'amuran kare hakkin bil adama ta kasa a Syria ta ce adadin mutanen suka rasa rayukansu a hare-haren da jiragen saman Turkiyya kan dakarun Kurdawa ya kai 28, kana wasu 19 na daban suka raunana.

  • Shugaba Asad Ya Zargi Turkiyya Da Ba Wa 'Yan Ta'adda Makamai Masu Guba

    Shugaba Asad Ya Zargi Turkiyya Da Ba Wa 'Yan Ta'adda Makamai Masu Guba

    Apr 22, 2017 05:46

    Shugaban kasar Siriya Bashar al-Asad yayi kakkausar suka ga kasar Turkiyya saboda ba wa 'yan ta'addan takfiriyya da suke yaki a kasar Siriyan makamai masu guba yana mai cewa ba shi da komai kashin shakku dangane da hadin gwiwan da ke tsakanin gwamnatin Turkiyya da 'yan ta'addan.

  • Austria: An Dakatar Da Batun Shigar Turkiya A Cikin Tarayyar Turai

    Austria: An Dakatar Da Batun Shigar Turkiya A Cikin Tarayyar Turai

    Apr 18, 2017 06:28

    Gwamnatin kasar Austria ta sanar da cewa, an dakatar da duk wata tattaunawa kan batun shigar kasar Turkiya a cikin kungiyar tarayyar turai.

  • Sharhi : Yadda Erdogan Ya Sha Da Kyar A Zaben Raba Gardama

    Sharhi : Yadda Erdogan Ya Sha Da Kyar A Zaben Raba Gardama

    Apr 17, 2017 05:46

    Bisa sakamakon kidayar kuri'un da aka jefa da kamfanin dillancin labaru na Anadolu na kasar Turkiya ya gabatar an ce, a zaben jin ra'ayoyin jama'a da aka yi a kasar, kimanin kashi 51.35 % sun amince da a kawo gyara ga kundin tsarin mulkin kasar.

  • Ra'ayin Amincewa Yana Gaba A Zaben Raba Gardama Na Kasar Turkia

    Ra'ayin Amincewa Yana Gaba A Zaben Raba Gardama Na Kasar Turkia

    Apr 16, 2017 19:14

    An fara kidayar kuri'u na zaben raba gardama kan sauya wasu dokokin tsarin mulkin kasar Turkia wanda aka gudanar a yau Lahadi.

  • Jamus Ta Kame Wasu Turkawa 20 Bisa Zarginsu Da Leken Asiri A Cikin Kasarta

    Jamus Ta Kame Wasu Turkawa 20 Bisa Zarginsu Da Leken Asiri A Cikin Kasarta

    Apr 06, 2017 12:28

    Jamia'an tsaron Jamus sun sanar da cewa suna ci gaba da gudanar da bincike a kan wasu Turkawa 20 bisa zarginsu da yi wa gwamnatin Turkiya leken asiri a cikin kasar ta jamus.

  • Sharhi: Ziyarar Sakataren Wajen Amurka A Turkiya

    Sharhi: Ziyarar Sakataren Wajen Amurka A Turkiya

    Apr 04, 2017 08:23

    A ranar Alhamis da ta gabata ce sakataren harkokin wajen kasar Amurka Rex Tillerson ya isa birnin Anka na kasar Turkiya, inda ya gana da shugaban ta Turkiya Rajab Tayyib Erdogan.

  • Iran Ta Mayar Da Martani Da Zarge-Zarge 'Maras Tushe' Na Turkiyya

    Iran Ta Mayar Da Martani Da Zarge-Zarge 'Maras Tushe' Na Turkiyya

    Mar 27, 2017 05:46

    Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi watsi da tuhumce-tuhumce "marasa tushe" da shugaban kasar Turkiyya Rajab Tayyip Erdogan yayi mata tana mai cewa Turkiyya tana zargin wasu kasashe na daban ne don ta rufe da kuma halalta bakar siyasarta ta neman mulkan sauran al'umma.

  • Ya zama wajibi a kalubalanci ta'addancin kasashen Qatar da Turkiya a gabas ta tsakiya.

    Ya zama wajibi a kalubalanci ta'addancin kasashen Qatar da Turkiya a gabas ta tsakiya.

    Mar 25, 2017 11:18

    Wani Dan Majalisar Dokokin Masar yace ya zama wajibi a kalubalanci ta'addancin da kasashen Qatar da Turkiya ke ci gaba da aikatawa a yankin gabas ta tsakiya.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS