Pars Today
A yayin dake kakkausar Suka kan firicin Shugaban kasar Turkiya Rajab Tayyib Erdogan da ya yi a kan Shugaban Gwamnatin Jamus, Ministan Harakokin wajen kasar ya ja kunan Shugaban kasar na Turkiya
Yau Talata a sake komawa wani sabon zagayen tattaunawa a birnin Astana na kasar Kazakstan da nufin samar da mafita ga rikicin kasar Syria.
Sanarwar Majalisar Dinkin Duniyar ta ce Turkiyan ta tilasrtawa Kurdawa fiye da 300,000 yin hijira.
Kotun manyan laifuka ta duniya ta mika batun kasar Turkiya ga kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya, sakamakon ci gaba da tsare daya daga cikin alkalan kotun da kasar Turkiya ke yi.
Wasu daga cikin 'yan majalisar dokokin kasar Libya sun zargi gwamnatocin kasashen Qatar da Turkiya kan mara baya ga 'yan ta'addan takfiriyya da suka addabi al'ummar kasar.
Jami'an diflomasiyyar kasar Trkiya 136 ne suka nemi mafakar siyasa daga gwamnatin kasar Jamus, wadanda dukkaninsu suna dauke ne da fasfo na diflomasiyya.
Ma'aiktar harkokin wajen Iran ta kirayi jakadan kasar Turkiya da ke Tehran, domin nuna masa rashin amincewa da kalaman da suka fito daga bakunan Erdogan da kuma ministan harkokin wajen Turkiya na batunci a kan Iran.
Shugaban hukumar leken asiri ta AMurka CIA, Mike Pompeo zai kai wata ziyara a Turkiya gobe Alhamis.
Sojojin kasar Turkia guda 40 wadanda suke aiki da kungiyar tsaro ta NATO sun nemi mafaka a kasar Jamus bayan da gwamnatin kasar Turkia ta koresu daga aikinsu kan tuhumarsu da hannu a cikin kokarin juyin mulki a shekara da ta gabata
Kasashen Iran, Rasha da Turkiyya sun jadadda goyan bayan su akan shirin samar da zaman lafiya ta hanyar siyasa a kasar Syria.