Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

turkiyya

  • Shamkhani: Babu Wata Gayyata Ta Hadin Gwiwa Da Aka Yi Wa Amurka Kan Taron Sulhun Siriya

    Shamkhani: Babu Wata Gayyata Ta Hadin Gwiwa Da Aka Yi Wa Amurka Kan Taron Sulhun Siriya

    Jan 18, 2017 17:31

    Babban sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran Ali Shamkhani ya bayyana cewar kasashen Iran, Rasha da Turkiyya ba su aike wa Amurka da wata gayyyata ta hadin gwiwa da nufin ta halarcin taron sulhunta rikicin kasar Siriya da za a gudanar a kasar Kazakhstan ba yana mai cewa ko da Amurkan ta zo to babu wata rawa da za ta taka a tattaunawar.

  • Turkiyya : An Binne Mutumin Daya Harbe Jakadan Rasha A Boyayen Wuri

    Turkiyya : An Binne Mutumin Daya Harbe Jakadan Rasha A Boyayen Wuri

    Jan 16, 2017 17:23

    Rahotanni daga Turkiyya na cewa an binne dan sanda nan daya hareb har lahira jakadan kasar Rasha a birnin Ankara a wani wuri da ba'a bayyana ba.

  • Turkiyya : Maharin Daya Kashe Mutane 39 Dan Uzbekistan Ne

    Turkiyya : Maharin Daya Kashe Mutane 39 Dan Uzbekistan Ne

    Jan 08, 2017 11:18

    Bayanai da kafofin yadda labarai daga Turkiyya ke rawaitowa na cewa, maharin nan daya kashe mutane da dama a wani gidan rawa a safiyar 1 ga watan nan, mayakin jihadi ne na kungiyar IS dan asalin kasar Uzbekistan.

  • Turkiyya : Ana Ci gaba da Farutar Maharin Daya Kashe Mutane 39

    Turkiyya : Ana Ci gaba da Farutar Maharin Daya Kashe Mutane 39

    Jan 05, 2017 11:57

    Hukumomi a kasar Turkiyya na ci gaba da farautar mutumin nan daya kashe mutane 39 a wani gidan rawa dake birnin Istambul.

  • Majalisar Turkiyya Ta Sake Tsawaitar Wa'adin Dokar Ta Bacin Da Aka Sanya A Kasar

    Majalisar Turkiyya Ta Sake Tsawaitar Wa'adin Dokar Ta Bacin Da Aka Sanya A Kasar

    Jan 04, 2017 05:53

    Majalisar Dokokin kasar Turkiyya ta amince da kara wa'adin dokar ta bacin da aka sanya a kasar tun bayan juyin mulkin sojin da bai yi nasara a kasar ba a watan Yulin da ya gabata, zuwa watanni uku masu zuwa.

  • 'Yan sandan Turkiyya Sun Kama Mutane 16 Da Ake Zarginsu Da Kai Hari kasar

    'Yan sandan Turkiyya Sun Kama Mutane 16 Da Ake Zarginsu Da Kai Hari kasar

    Jan 03, 2017 15:04

    Rahotanni daga Turkiyya na cewa mutane 16 ne kawo yanzu aka cafke bisa zarginsu da hannu a harin da wani dan bindiga ya kai a gidan rawan na Reina dake birnin Istambul.

  • Dan Bindiga Ya Hallaka Mutane 39 A Turkiyya

    Dan Bindiga Ya Hallaka Mutane 39 A Turkiyya

    Jan 01, 2017 06:22

    A kalla mutane 39 ne suka hallaka a yayin da wani dan bindiga da yayi shigar burtu ya bude wuta a wani gidan rawa dake birnin Istanbul na kasar Turkiyya.

  • Firayi Ministan Iraki Ya Bukaci Erdogan Da Ya Girmama Hurumin Kasarsa

    Firayi Ministan Iraki Ya Bukaci Erdogan Da Ya Girmama Hurumin Kasarsa

    Dec 31, 2016 05:50

    Firayi ministan kasar Iraki Haider al-Abadi ya kirayi shugaban kasar Turkiyya Rajab Tayyib Erdogan da ya girmama hurumin kasar Irakin da kuma kokari wajen kyautata alaka ta makwabtaka da 'yan'uwantaka tsakanin kasashen biyun.

  • Gwamnatin Kasar Turkia Ta Bukaci Tsagaita Bude Wuta A Duk Fadin Kasar Syria

    Gwamnatin Kasar Turkia Ta Bukaci Tsagaita Bude Wuta A Duk Fadin Kasar Syria

    Dec 23, 2016 09:16

    Gwamnatin kasar Turkia ta bukaci tsagaita bude wuta tsakanin sojojin kasar Siria ta kawayensu da kuma yan ta'adda a duk fadin kasar.

  • Turkiya: Sojojin Turkiya Sun yi alkawalin Ficewa Daga Kasar Iraki

    Turkiya: Sojojin Turkiya Sun yi alkawalin Ficewa Daga Kasar Iraki

    Dec 23, 2016 05:49

    Jakadan Turkiya A Iraki ya ce sojojin kasarsa za su fice daga cikin kasar Iraki

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS