Pars Today
jakadar kasar Turkiya a birnin Bagdaza na kasar Iraki ya yi alkawrin fitar da Sojojin su daga cikin kasar
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bayar da umarnin daukar tsaurarar matakan tsaro a dukkanin ofisoshin jakadancin kasar Rasha da ke kasashen duniya.
Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Iran, Rasha da Turkiyya sun fara aiwatar da wani shiri na samo hanya ta diplomasiyya wajen magance rikicin kasar Siriya.
Kwana guda bayan kisan gillan da aka yi wa jakadar kasar Rasha a Ankara na kasar Turkiyya, wata tawagar kwararru masu bincike na kasar Rasha sun isa kasar Turkiyan da nufin gano yadda aka kashe jakadan.
Kungiyar Hizbullah ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da kisan jakadan kasar Rasha a Turkiya Andrey Karlov, tare da bayyana hakan a matsayin aikin ta'addanci.
karon farko bayan shafe shakaru shida na takkadama diflomatsiyya, H.K. Israila ta nada sabon jakada a kasar Turkiyya.
Majalisar Dinkin Duniya ta nuna damuwarta dangane da ci gaba da tsare wani alkalin da majalisar ta nada don yin shari'ar kisan kiyashin da aka yi a Yugoslavia da Rwanda da gwamnatin Turkiyya ta yi bisa zargin hannu cikin kokarin juyin mulkin da ya faru a kasar.
Majalisar kungiyar Tarayyar Turai ta ja kunnen gwamnatin kasar Turkiyya dangane da shirinta na sake dawo da hukuncin kisa a kasar, wanda a cewarta hakan zai iya cutar da kokarin Turkiyyan na shiga Tarayyar Turan.
Firayi ministan kasar Iraki Haider al-Abadi ya kirayi kasashen Turkiyya da Saudiyya da su guji katsalandan cikin harkokin cikin gidan kasarsa wacce a halin yanzu take cikin yaki da kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh da take rike da wasu bangarori na kasar.
Alkalan kotun Soja 109 aka kora daga cikin Sojojin Turkiya saboda zarkin su da alaka da kungiyar Fethullah Gülen