Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

turkiyya

  • Putine Zai Gana Da Erdogan, A yayin Taron Koli kan Makamashi A Turkiyya

    Putine Zai Gana Da Erdogan, A yayin Taron Koli kan Makamashi A Turkiyya

    Oct 10, 2016 05:52

    A wani lokaci, yau Litinin ake sa ran shugaban kasar Rasha Vladimir Poutine, zai fara wata ziyara a Turkiyya inda zai halarci taron koli kan makamashi.

  • Taron Kasa Da Kasa Kan Hadarin Da Masallacin Aqsa Ke Ciki

    Taron Kasa Da Kasa Kan Hadarin Da Masallacin Aqsa Ke Ciki

    Oct 08, 2016 17:42

    A taron shugabannin kungiyoyin musulmia birnin Istanbul na Turkiya an jaddada cewa masallacin Aqsa mai alfarma yana fuskantar gagarumar barazana daga yahudawan sahyuniya.

  • Wani Bom Ya Tashe Kusa Da Wani Ofishin Yansanda A Istambul NA Kasar Turkiya Ya Raunata Mutane 10

    Wani Bom Ya Tashe Kusa Da Wani Ofishin Yansanda A Istambul NA Kasar Turkiya Ya Raunata Mutane 10

    Oct 06, 2016 17:51

    Akalla mutane goma ne suka ji rauni a lokacinda wani bom da aka dana a jikin babur ya tashi kusa da wani ofishin yansanda a birnin Istambul na kasar turkia a safiyar yau Alhamis.

  • Turkiyya : An Kama Dan Uwan Fethullah Gülen

    Turkiyya : An Kama Dan Uwan Fethullah Gülen

    Oct 02, 2016 15:20

    'Yan sanda a Turkiyya sun kama wani dan uwa ga Shehun malamin nan Fethullah Gülen, wanda hukumomin kasar ke zargi da hannu a yunkurin yujin mulkin da baiyi nasara ba a kasar.

  • Turkiya: An Kashe Jami'an Tsaro 79 A cikin Watan Satumba

    Turkiya: An Kashe Jami'an Tsaro 79 A cikin Watan Satumba

    Oct 02, 2016 06:44

    Kungiyar Kurdawa ta p.k.k ta kashe jami'an tsaron Turkiya 79 a cikin watan Satumba kadai.

  • Haramtacciyar Kasar Isra'ila Ta Biya Turkiya Diyyar Dala Miliyan 20.

    Haramtacciyar Kasar Isra'ila Ta Biya Turkiya Diyyar Dala Miliyan 20.

    Sep 30, 2016 19:03

    Jami'an gwamnatin Kasar Turkiya Sun Ce An biya Kasar Diyyar Jirgin Marmara

  • Turkiyya : An Kori Jami'an leken Asiri 87

    Turkiyya : An Kori Jami'an leken Asiri 87

    Sep 27, 2016 10:56

    Gwamnatin Turkiyya ta kori wasu jami'an leken asiri kasar su guda 87 bisa tuhumarsu da alaka da shehun malamin nan Fethullah Gülen wanda ake zargi da kisa juyin mulkin da baiyi nasara ba a kasar.

  • Turkiyya Ta Bukaci Amurka Ta Cafke Fethullah Gülen

    Turkiyya Ta Bukaci Amurka Ta Cafke Fethullah Gülen

    Sep 13, 2016 11:12

    Mahukuntan Turkiyya sun bukaci Amurka data cafke malamin nan Fethullah Gülen dake gudun hijira a kasar bisa zarginsa da kisa juyin mulkin da baiyi nasara ba a kasar .

  • Amurka Zata Taimakawa Kasar Turkia Wajen Hukunta Masu Kokarin Yin Juyin Mulki

    Amurka Zata Taimakawa Kasar Turkia Wajen Hukunta Masu Kokarin Yin Juyin Mulki

    Sep 04, 2016 12:10

    Shugaba Barak Obama na kasar Amurka ya yi alkawarin taimakawa gwamnatin kasar Turkia don hukunta wadanda suke da hannu a yunkurin juya mulkin bai sami nasara ba a kasar.

  • Jamus : Kurdawa Sunyi Zanga-zanga Kyammar Erdogan

    Jamus : Kurdawa Sunyi Zanga-zanga Kyammar Erdogan

    Sep 03, 2016 17:31

    Rahotanni daga Jamus na cewa dubban kurdawa ne dake rayiwa a kasar suka gudanar wata zanga-zanga a yankin Cologne dake yammacin kasar domin nuna kyamma ga shugaban kasar Turkiyya Racep Tayyip Erdogan bayan farmakin da sojojin Turkiyya suka kai kan Kurdawa a kasar Syria.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS