Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

turkiyya

  • Turkiyya : Mutane 50 Suka Mutu A Harin Gaziantep

    Turkiyya : Mutane 50 Suka Mutu A Harin Gaziantep

    Aug 21, 2016 11:57

    Hukumomi a Turkiyya sun ce adaddin mutanen da suka mutu a harin da aka kai a wani taron buki a garin Gaziantep, ya kai 50.

  • Majalisar Dokokin Turkiyya Ta Amunce Da Dawo Da Alaka Da Israila

    Majalisar Dokokin Turkiyya Ta Amunce Da Dawo Da Alaka Da Israila

    Aug 20, 2016 10:58

    Majalisar dokoki a Turkiyya ta amunce da dawo da huldar diflomatsiya da Israila, bayan shafe shekaru shida na rashin jituwa.

  • Gwamnatin Kasar Iran Ta Yi All..Wadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai A Kasar Turkia

    Gwamnatin Kasar Iran Ta Yi All..Wadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai A Kasar Turkia

    Aug 18, 2016 16:47

    Gwamnatin kasar Iran Ta Yi All..Wadai Da Hare haren har sau biyu da aka kai kasar Turkia a tsakanin jiya Labara da yau Alhamis.

  • Harin Bom Ya Kashe Mutane Uku A gabashin Turkiyya

    Harin Bom Ya Kashe Mutane Uku A gabashin Turkiyya

    Aug 18, 2016 09:30

    Rahotanni daga Turkiyya na cewa mutane uku ne suka rasa rayukansu kana wasu 120 suka jikkata a wani harin bom da aka kai a gabashin kasar.

  • Turkiyya : Za'a Saki Fursunoni 38,000 Da Basu Da Alaka Da Yunkurin Juyin Mulki

    Turkiyya : Za'a Saki Fursunoni 38,000 Da Basu Da Alaka Da Yunkurin Juyin Mulki

    Aug 17, 2016 11:04

    Ma'aikatar shari'a a Turkiyya ta ce za'a sallami fursunoni 38,000 wadanda basu da alaka da yunkurin juyin mulkin da ya cutura.

  • Gwamnatin Masar  Ta Yi Watsi Da Sharadin Turkiyya Na Kyautata Alaka Da Ita

    Gwamnatin Masar Ta Yi Watsi Da Sharadin Turkiyya Na Kyautata Alaka Da Ita

    Aug 14, 2016 17:22

    Gwamnatin kasar Masar ta yi watsi da sharadin da gwamnatin Turkiyya ta sanar a matsayin mafarin kyautatuwar alakar da ke tsakanin kasashen biyu wacce ta yi tsami cikin shekarun baya-bayan nan.

  • Ganawar Zarif Da Erdogan A Birnin Ankara Na Kasar Turkiya

    Ganawar Zarif Da Erdogan A Birnin Ankara Na Kasar Turkiya

    Aug 13, 2016 05:44

    A yammacin jiya ne ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya gana da shugaban kasar Turkiya Rajab Tayyib Erdogan a wata ziyarar da ya kai kasar Turkiya.

  • Turkiyya : Gulen, Na Bukatar Bincike Na Kasa Da Kasa Kan Yunkurin Juyin Mulki

    Turkiyya : Gulen, Na Bukatar Bincike Na Kasa Da Kasa Kan Yunkurin Juyin Mulki

    Aug 12, 2016 15:09

    Malamin nan dan kasar Turkiyya, Fethullah Gulen da ke zama a Amurka wanda ake zargi da kitsa juyin mulkin da aka murkushe a tsakiyar watan Yuli ya bukaci da aka gudanar bincike na kasa da kasa kan yunkurin juyin mulkin da ya cutura.

  • Cincirindon Magoya Bayan Tsarin Demokradiya A Birnin Istambul

    Cincirindon Magoya Bayan Tsarin Demokradiya A Birnin Istambul

    Aug 07, 2016 15:18

    Gangamin goyon baya ga shugaban kasar Turkia a birnin Istambul.

  • Turkiya Ta Bukaci Morocco Da Ta Rufe Dukkanin makarantun Fathullah Golen

    Turkiya Ta Bukaci Morocco Da Ta Rufe Dukkanin makarantun Fathullah Golen

    Aug 03, 2016 18:24

    Gwamnatin kasar Turkiya ta bukaci gwamnatin Morocco da ta rufe dukkanin makarantun Fathullah Golen da suke cikin kasarta, bisa zarginsa da take yi da hannu a yunkurin juyin mulki.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS