-
Ci Gaba Da Tsare Mutane Sakamakon Kokarin Juyin Mulkin Kasar Turkiyya
Jul 31, 2016 05:35Ministan cikin gidan kasar Turkiyya Efkan ya sanar da cewa ya zuwa yanzu jami'an tsaron kasar sun kama mutane dubu 18 kamar yadda kuma aka sanya wa wasu mutane dubu 50 takunkumi hana barin kasar biyo bayan kokarin juyin mulkin da bai ci nasara ba da aka yi a kasar a daren ranar 15 ga watan Yulin nan.
-
Amnesty International Ta Yi Allah Wadai Da Takurawa 'Yan Jarida A Turkiyya
Jul 29, 2016 17:17Kungiyar kare hakkokin bil'adama ta kasa da kasa Amnesty International ta yi Allah wadai da abin da ta kira irin dirar mikiyan da gwamnatin Turkiyya take yi wa kafafen watsa labaran kasar tun bayan juyin mulkin sojin da bai ci nasara da aka yi a kasar a ranar 15 ga wannan watan na Yuli da muke ciki.
-
Turkiyya : An Fitar Da Sammacin kame Kan Tsoffin Ma'aikatan Jaridar Zaman 47
Jul 27, 2016 15:47Kotu a Turkiyya ta fitar da sammacin kame wasu tsoffin ma'aikatan jarida Zaman su 47, a ci gaba da babban kamen da ake bayan yunkurin juyin mulkin da ya cutara.
-
Turkiyya : Erdogan Zai Gana Da Manyan 'Yan Adawan Kasar
Jul 25, 2016 06:50Shugaba Recep Tayyip Erdogan, na kasar Turkiyya zai gana da mayan 'yan adawa na kasar yau Litinin, inda zai tattauna dasu akan yunkurin yujin mulkin kasar da baiyi nasara ba.
-
Turkiya
Jul 22, 2016 06:34Tarayyar Turai Ta Bukaci Turkiya Da Ta yi Aiki Da Doka
-
An kafa Dokar Ta-baci A Turkiyya
Jul 21, 2016 05:51Shugaban Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan Ya kafa dokar ta-baci, ta tsawan watanni uku bayan yunkurin juyin mulkin da bai yi nasara ba a kasar.
-
An Kori Ma'aikata A Babbar Cibiyar Musulunci Ta Kasar Turkiya
Jul 20, 2016 12:34An kori daruruwan ma'aikata a babbar cibiyar musulunci ta kasar Turkiya bisa zargin cewa suna da alaka da juyin mulkin da aka shirya yi a kasar wanda bai yi nasara ba.
-
Kusan Mutane 6000 Aka Kame A Turkiya Akan Batun Juyin Mulki.
Jul 18, 2016 17:50Kusan Mutane 6000 Aka Kame A Turkiya Akan Batun Juyin Mulki.
-
An Kame Manyan Jami'an Soji Masu Mukamin Janar Da Admiral Fiye Da 70 A Turkiya
Jul 18, 2016 10:09Gwamnatin kasar Turkiya ta kame manyan jami'an soji guda 103 da suka hada da janar-janar da Admiral fiye da 70, sauran kuma sun hada da kanar-kanar da laftanar kanar da sauransu, yayin da adadin kananan sojoji da aka kame ya haura dubbai, duk bisa zarginsu da hannu a yunkurin juyin mulki.
-
Kura Ta Lafa A Kasar Turkiya Bayan Yunkurin Juyin Mulki A Daren Jiya
Jul 16, 2016 10:39Bayan wani gagarumin juyin mulki da wasu sojojin kasar Turkiya suka shirya a daren jiya wanda bai yi nasara ba, kura ta fara lafawa a kasar ta Turkiya.