-
Zaman Dar Dar Da Rashin Tabbas A Kasar Turkia Bayan Kokarin Juyin Mulki
Jul 16, 2016 07:43Juyin mulki a kasar Turkia ya kasa kaiwa ga nasara a jiya jumma'a
-
Turkiyya : Mutane 37 Ke Tsare Bisa Zargin Harin Santambul
Jul 11, 2016 12:36Rahotanni daga Turkiyya na cewa an sake cafke wasu mutane bakwai 'yan asalin kasashen waje bisa zargin su da alaka da kungiyar IS da kuma hannu a jerin hare hare filin jirgin saman Ataturk na Santambul.
-
Harin Ta'addanci A filin Saukar Jiragen Sama na Attautrk da Ke Birnin Stanbul Na Turkiya.
Jun 29, 2016 08:33Turkiya: Fiye da mutane 30 ne su ka kwanta dama a harin ta'addanci.
-
Erdogan Zai Gana Da Putin A Wannan Mako
Jun 28, 2016 06:23Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan, zai gana da takwaransa na Rasha Vladimir Putin a wannan mako.
-
Turkiya Ta Nemi Gafarar Kasar Rasha
Jun 27, 2016 19:03Urdugan Ya Nemi Gafarar Putin Akan Harbo Jirgin Saman Rasha.
-
'Yan Sanda Sun Tarwatsa Matasa Masu Zanga-Zangar Adawa Da Siyasar Erdogan A Istanbul
Jun 19, 2016 05:25Jami'an 'ayn sanda sun yi amfani da hayaki mai sanya hawaye wajen tarwatsa daruruwan matasa da suke gudanar da zanga-zangar nuna adawa da salon siyasar shugaban kasar Turkiya Rajab Tayyib Erdogan a birnin Santanbul (Istanbul).
-
Putin Yayi Kunnen Uwar Shegu Da Wasikar Da Shugaban Turkiyya Ya Aika Masa
Jun 16, 2016 10:57Fadar mulkin kasar Rasha (Kremlin) ta sanar da cewa shugaban kasar Vladimir Putin yayi kunnen uwar shegu da wasikar da shugaban kasar Turkiyya Rajab Tayyib Erdogan ya aika masa don kuwa babu wani sabon abu cikinta.
-
Turkiyya : An Sake Kaiwa 'Yan Sanda Hari
Jun 08, 2016 10:51Rahotanni daga Turkiyya na cewa mutane uku ne suka rasa raykansu sakamakon wani harin bom da aka kai da mota a kudu maso gabashin kasar.
-
Turkiyya : Bom Ya Kashe Mutane 11 A Santambul
Jun 07, 2016 11:43Rahotanni daga Turkiyya na cewa mutane 11 ne suka rasa rayukan su, kana wasu 36 na daban sun raunana a wani harin bom a birnin Santambul.
-
Turkiyya : Bam Ya Kashe 'Yan Kashe Sojoji Shida
May 25, 2016 06:16Rindinar sojin kasar Turkiyya ta sanar ta mutuwar wasu sojoji shida da wasu biyu na daban suka raunana a harin wani bam da aka kai kan tawagar motocinsu a kudu maso gabashin kasar.