Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

turkiyya

  • Turkiyya : Fashwar Wani Abu Ta Kashe Sojoji 30 A Ankara

    Turkiyya : Fashwar Wani Abu Ta Kashe Sojoji 30 A Ankara

    May 18, 2016 11:54

    Rahotanni daga Turkiyya na cewa akalla sojojin kasar 30 suka rasa rayukan kana wasu 60 na daban suka raunana sakamakon fashewar wani abun mai karfin gaske a wani sansanin soji kasar dake Ankara.

  • An Kashe Sojojin Kasar Turkia Ukku A Wani Harin Bom A Kudu Maso Gabacin Kasar

    An Kashe Sojojin Kasar Turkia Ukku A Wani Harin Bom A Kudu Maso Gabacin Kasar

    May 08, 2016 18:17

    Sojojin kasar Turkia ukku ne aka tabbatar da mutuwarsu a yau Lahadi bayan

  • Wani Sabon Rikicin Ya Kunno Kai Tsakanin Shugaba Da Firayi Ministan Turkiyya

    Wani Sabon Rikicin Ya Kunno Kai Tsakanin Shugaba Da Firayi Ministan Turkiyya

    May 05, 2016 05:30

    Rahotanni daga kasar Turkiyya sun bayyana cewar firayi ministan kasar Ahmet Davutoglo zai yi murabus daga shugabancin jam'iyyar Justice and Development Party (AKP) mai mulki a kasar sakamakon gagarumin sabanin da ke ci gaba da wanzuwa tsakaninsa da shugaban kasar Recep Tayyip Erdogan.

  • 'Yan Kungiyar PKK Sun Hallaka Wasu Sojojin Kasar Turkiyya 4

    'Yan Kungiyar PKK Sun Hallaka Wasu Sojojin Kasar Turkiyya 4

    May 01, 2016 16:51

    Rahotanni daga kasar Turkiyya sun bayyana cewar alal kalla sojojin kasar Turkiyya guda hudu sun mutu kana wasu da dama kuma sun sami raunuka sakamakon wasu hare-hare da 'yan kungiyar PKK ta Kurdawa da gwamnatin ta haramta suka kai wa dakarun gwamnatin a yankunan Gaziantep da Mardin da ke kudu maso gabashin kasar ta Turkiyya.

  • An Kai Harin kunar Bakin Wake A Turkiyya

    An Kai Harin kunar Bakin Wake A Turkiyya

    Apr 27, 2016 18:00

    Rahotanni daga Turkiyya na cewa wata 'yar kunar bakin wake ta jikkata mutane 17 bayan da ta tarwasa kan ta a wani sansanin yawan bude ido dake birnin Bursa a arewa maso yammacin kasar.

  • Kasashen Musulmi Da Dama Ba Su Ji Dadin Bayanin Karshe Na Taron OIC A Istanbul Ba

    Kasashen Musulmi Da Dama Ba Su Ji Dadin Bayanin Karshe Na Taron OIC A Istanbul Ba

    Apr 19, 2016 15:19

    Kasashen musulmi da dama ba su amince da sakamakon zaman taron OIC da aka gudanar a birnin Istanbul na kasar Turkiya ba, musamman ma kan hankoron kasashen da ke juya taron na neman cin zarafin kasar Iran bisa dalilai na siyasa.

  • Cibiyar Enterprise Ta Zargi Shugaban Turkiyya Da Hannu A Mara Baya Ga Kungiyar Da'ish

    Cibiyar Enterprise Ta Zargi Shugaban Turkiyya Da Hannu A Mara Baya Ga Kungiyar Da'ish

    Apr 06, 2016 17:24

    Cibiyar bincike ta Enterprise ta kasar Amurka ta bayyana cewa; Shugaban kasar Turkiyya ba zai taba barin a kawo karshen kungiyar ta'addanci da Da'ish mai kafirta musulmi da suka yi kaurin suna a kasashen Siriya da Iraki ba.

  • Kasashen Turai na ci gaba da shan suka kan mayar da 'yan gudun hijra zuwa Turkiya

    Kasashen Turai na ci gaba da shan suka kan mayar da 'yan gudun hijra zuwa Turkiya

    Apr 04, 2016 10:12

    Wakilin Saktaren MDD kan 'yan gudin hijra ya ce mayar da 'yan gudun hijra zuwa kasar Turkiya ya sabawa dokar kasa da kasa

  • 'Yan Sandan Turkiyya 6 Sun Mutu Bayan Harin Da Aka Kai Musu A Yankin  Diyarbakir

    'Yan Sandan Turkiyya 6 Sun Mutu Bayan Harin Da Aka Kai Musu A Yankin Diyarbakir

    Mar 31, 2016 17:25

    Rahotanni daga kasar Turkiyya sun bayyana cewar wasu 'yan sandan kasar su 6 sun mutu kana wasu alal akalla 23 sun sami raunuka biyo bayan wani hari da aka kai wa wata motar 'yan sandan a garin Kurdawa na Diyarbaki da ke kudu maso gabashin kasar a yau Alhamis.

  • Hukumomin Turkiyya Sun Ce Wata Mace 'Yar PKK Ce Ta Kai Harin Birnin Ankara

    Hukumomin Turkiyya Sun Ce Wata Mace 'Yar PKK Ce Ta Kai Harin Birnin Ankara

    Mar 14, 2016 16:19

    Hukumomi a kasar Turkiyya sun bayyana cewar sun gano mace guda daga cikin mutane biyun da ake zargi da kai mummunan harin kunar bakin wake da aka kai birnin Ankara a jiya Lahadi da yayi sanadiyyar mutuwa da raunata wani adadi mai yawa na mutanen kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS