Turkiyya : Fashwar Wani Abu Ta Kashe Sojoji 30 A Ankara
https://parstoday.ir/ha/news/middle_east-i5323-turkiyya_fashwar_wani_abu_ta_kashe_sojoji_30_a_ankara
Rahotanni daga Turkiyya na cewa akalla sojojin kasar 30 suka rasa rayukan kana wasu 60 na daban suka raunana sakamakon fashewar wani abun mai karfin gaske a wani sansanin soji kasar dake Ankara.
(last modified 2018-08-22T11:28:17+00:00 )
May 18, 2016 11:54 UTC
  • Turkiyya : Fashwar Wani Abu Ta Kashe Sojoji 30 A Ankara

Rahotanni daga Turkiyya na cewa akalla sojojin kasar 30 suka rasa rayukan kana wasu 60 na daban suka raunana sakamakon fashewar wani abun mai karfin gaske a wani sansanin soji kasar dake Ankara.

kafofin yada labarai daga kasar sun katse shirye-shirye su tare da nuno abunda ke faruwa a sansanin kai tsaye.

kawo yanzu dai ba'a kai ga tantance hakikanin abunda ya faru ba, aman sanin kowa ne akwai rikici tsakanin jami'an tsaron kasar Turkiyya da mayakan kurdawa na PKK.