Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

turkiyya

  • Rahotanni: Mutanen Da Ake Zargi Da Kashe Khashoggi Na Da Alaka Da Cibiyoyin Tsaron Saudiyya

    Rahotanni: Mutanen Da Ake Zargi Da Kashe Khashoggi Na Da Alaka Da Cibiyoyin Tsaron Saudiyya

    Oct 19, 2018 10:19

    A daidai lokacin da jami'an tsaron Turkiyya suke ci gaba da gudanar da bincike dangane da bacewar sanannen dan jaridar nan dan kasar Saudiyya, Jamal Khashoggi, wasu rahotanni na nuni da cewa mutanen da ake zargi da hannu cikin mutuwar Khashoggin suna da alaka da cibiyoyin tsaro da kuma fadar mulkin Saudiyyan.

  • Kashoggi : Duniya Na Ci Gaba Da Kauracewa Taron Saudiyya

    Kashoggi : Duniya Na Ci Gaba Da Kauracewa Taron Saudiyya

    Oct 18, 2018 16:42

    A daidai lokacinda bayyanai ke ci gaba da fitowa kan bacewar dan jaridan nan na Saudiyya Jamal Kashoggi wanda ake zargi an yi masa kisan gilla ne a karamin ofishin jakadancin Saudiyya na Santanbul, su kuwa manyan kasashen duniya na ci gaba da sanar da kauracewa babban taron tattalin arzikin Riyad da za'a gudanar a wannan wata.

  • Kashoggi : An Fara Binciken Ofishin Jakadancin Saudiyya

    Kashoggi : An Fara Binciken Ofishin Jakadancin Saudiyya

    Oct 15, 2018 17:19

    Hukumomin Turkiyya sun sanar da fara bincike a karamin ofishin jakadancin Saudiyya dake Santanbul kan batun bacewar dan jaridan nan Jamal Kashoggi.

  • Amurka : Trump Ya Ce Mai Yiyuwa Kashe Kashoggi Akayi

    Amurka : Trump Ya Ce Mai Yiyuwa Kashe Kashoggi Akayi

    Oct 15, 2018 15:29

    Shugaba Donald Trump na Amurka ya ce mai yiyuwa ne an kashe dan jaridan nan ne na Saudiyya Jamal Khashoggi.

  • Kashoggi : Ana Ci Gaba Da Matsin Lamba Wa Saudiyya

    Kashoggi : Ana Ci Gaba Da Matsin Lamba Wa Saudiyya

    Oct 13, 2018 12:01

    Kasashen duniya na ci gaba da yin matsin lamba wa Saudiyya akan tayi bayyani kan bacewar dan jaridan nan Jamal Kashoggi wanda ake zargin an kashe shi a karamin ofishin jakadancinta na birnin Santambul a Turkiyya.

  • Jami'an Turkiyya Suna Da Hujjar Cewa An Kashe Khashoggi A Ofishin Jakadancin Saudiyya - Rahoto

    Jami'an Turkiyya Suna Da Hujjar Cewa An Kashe Khashoggi A Ofishin Jakadancin Saudiyya - Rahoto

    Oct 12, 2018 05:34

    Wasu rahotanni sun bayyana cewar jami'an kasar Turkiyya sun yi musayen wasu faifan bidiyo da na sauti da suke dauke da hujjojin da suke tabbatar da cewa jami'an Saudiyya sun kashe sanannen dan jaridar nan dan kasar da ke gudun hijira a Amurka, Kamal Khashoggi bayan ziyarar da ya kai karamin ofishin jakadancin kasar a Istanbul.

  • Halin Da Ake Ciki Kan Bacewar Dan Jarida Kashoggi

    Halin Da Ake Ciki Kan Bacewar Dan Jarida Kashoggi

    Oct 11, 2018 05:57

    A halin da ake ciki dai jami'an tsaron Turkiyya sun nuna hoton bidiyo na wasu jami'an Saudiyya da suka zo Turkiya a ranar da Jamal Khashoggi din ya bace.

  • Majalisar Dinkin Duniya Za Ta Bi Kadun Batun Bacewar Khashoggi

    Majalisar Dinkin Duniya Za Ta Bi Kadun Batun Bacewar Khashoggi

    Oct 08, 2018 07:14

    Majalisar dinkin duniya ta ce ba za ta gum da bakinta ba dangane da batun bacewar dan jaridar nan na kasar Saudiyya da ya yi batan dabo a Turkiya.

  • Erdogan Ya Ce Yana Bin Diddigin Lamarin Dan Jaridar Saudiyya Da Ake Zargin An Kashe A Turkiyya

    Erdogan Ya Ce Yana Bin Diddigin Lamarin Dan Jaridar Saudiyya Da Ake Zargin An Kashe A Turkiyya

    Oct 07, 2018 17:06

    Shugaban kasar Turkiyya Rajab Tayyib Erdogan ya bayyana cewa yana sanya ido da kuma bin diddigin lamarin dan jaridar kasar Saudiyyan nan, Jamal Khashoggi, wanda ya bace bayan wata ziyara da ya kai karamin ofishin jakadancin Saudiyya dake birnin Istanbul inda wasu jami'an Turkiyyan suka ce an kashe shi ne a can din.

  • Shugaban Rasha Ya Iso Birnin Tehran

    Shugaban Rasha Ya Iso Birnin Tehran

    Sep 07, 2018 12:13

    Shugaban kasar Rasha Viladimin Putin ya iso birnin tehran domin halartar taro kan birnin Idlib na kasar Siriya

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS