-
Syria: Amurka Tana Bai Wa "Yan Ta'adda Makamai
Sep 04, 2018 18:16Ma'aikatar harkokin wajen Syria ta fitar da bayani da a ciki ta bayyana cewa; Amurka da kawayenta suna ba da makamai ga 'yan ta'addar kungiyar Nusrah da kuma Da'esh
-
Lavrov:Kasuwanci Tsakanin Kasashen Rasha Da Turkiya Ya karu Da Kashi 40
Aug 25, 2018 05:24Yayin da yake amsa tambayoyin manema labarai, bayan ganawarsa da takwaransa na Turkiya, a birnin Moscow ministan harakokin wajen Rasha a jiya juma'a ya ce hadahadar kasuwanci tsakanin kasahen Turkiya da Rasha ya karu da kashi 40.5 a shekarar 2017 din da ta gabata.
-
Tsohon Ministan Kasar Jamus Ya Yi Suka Kan Bakar Siyasar Amurka Kan Kasar Turkiyya
Aug 20, 2018 18:13Tsohon ministan harkokin wajen kasar Jamus ya yi kakkausar suka kan siyasar Amurka na kokarin wurga kasar Turkiyya cikin matsalar tattalin arziki.
-
Mahukuntan Turkiyya Da Jamus Sun Tattauna Batun Harkar Tattalin Arzikin Kasashensu
Aug 16, 2018 06:43Waziriyar kasar Jamus da shugaban kasar Turkiyya sun tattauna batun hanyoyin bunkasa harkar tattalin arzikin kasashensu.
-
Turkiya Zata Ci Gaba Da Sayan Iskar Gas Daga Kasar Iran Duk Tare Da Takunkuman Amurka.
Aug 09, 2018 06:55Gwamnatin kasar Turkia ta bada sanarwan cewa zata ci gaba da sayan danyen man fetur da Iskar gasa daga kasar Iran duk tare da takunkuman da gwamnatin AMurka ta dora mata.
-
Gwamnatin Kasar Turkiya Ta Sha Alwashin Maida Martani Kan Takunkuman Da Amurka Ta Dorawa Ministocin Kasar
Aug 03, 2018 19:00Gwamnatin kasar turkiya ta sha alwashin maida martani kan takunkuman da gwamnatin kasar Amurka ta dorawa ministocin kasar su biyu.
-
Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Yi Tir Da Takunkumin Amurka Akan Turkiya
Aug 02, 2018 18:49A yau alhami ne ministan harkokin wajen na IRan Muhammad Jawad Zarif ya rubuta yin Allah wadai da takunkumin a shafinsa na Twitter
-
Amnesty Int. Ta Zargi Turkiyya Da Take Hakkin Bil-Adama A Siriya
Aug 02, 2018 07:26Kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Amnesty International ta bukaci gwamnatin Turkiyya da ta kawo karshen take hakkin bil-Adama a garin Afrin da ke arewacin kasar Siriya.
-
Turkiya Ta Yi Fatali Da Barazanar Amurka
Jul 29, 2018 11:52Gwamnatin kasar Turkiya ta maida martani ga shugaban kasar Amurka Donal Trump wanda ya yi barazanar dorawa kasar takunkumi mai tsanani idan ta ci gaba da tsare wani Pasto dan kasar Amurka.
-
Turkiya Ta Bude Ofishin Jakadancinta A Afirka Ta Kudu
Jul 26, 2018 19:07A yayin buda ofishin jakdancin kasar Turkiya a birnin Pretoria na kasar Afirka ta kudu, ministan harakokin wajen Turkiya ya bayyana shirin kasar na kara yawan ofishin jakadancin kasar a kasashen Afirka