-
Wani Dan Majalisa Mai Adawa Da Gwamnatin Kasar Uganda Ya Isa Amurka Don Jinya
Sep 02, 2018 06:25Robert Kyagulanyi dan majalisar dokokin kasar Uganda wanda Jami'an tsaron kasar suka hana shi fita daga kasar a ranar Alhamis da ta gabata daga karshe ya isa Amurka don jiya Asabar.
-
An Kama Wani Dan Majalisar Dokokin Kasar Uganda A Lokacinda Yake Kokarin Fita Daga Kasar
Sep 01, 2018 06:33Jami'an tsaro a kasar Uganda sun kama wani dan majalisar dokokin kasar dan wata jam'iyyar adawa a dai dai lokacinda yake kokarin tafiya kasashen waje don jinyar raunin da aka ji masa a kamu na baya.
-
An Cabke Wasu Jami'an Tsaro Kan Laifin Cin Zarafin'Yan Majalisa A Uganda
Aug 29, 2018 06:39An cabke wasu jami'an tsaron kasar Uganda da suka ci mutuncin 'yan majalusun kasar bisa zargin su nada hanu da jifan tawagar shugaban kasa.
-
'Yan Tawayen Kasar Uganda Sun Kai Hari Gabashin D/Congo
Aug 12, 2018 18:58Akalla Mutum 6 ne suka rasa rayukansu sanadiyar wani hari da 'yan tawayen Uganda suka kai jihar Kivo ta Arewa dake gabashin Jamhoriyar Demokaradiyar Congo.
-
Uganda : Kotu Ta Bude Wa Museveni Hanyar Sake Tsayawa Takara A Karo Na 6
Jul 27, 2018 03:43Kotun tsarin mulki a Uganda ta share wa shugaban kasar, Yoweri Museveni, hanyar sake sake tsayawa takara a karo na shida, a babban zaben kasar na 2021 idan Allah ya kai.
-
Gwamnatin Sudan Ta Kudu Da 'Yan Tawaye Za SuTattauna Kan Komawar 'Yan Gudun Hijra
Jun 27, 2018 19:06Tattaunawa gaba da a za a yi tsakanin gwamnatin Sudan ta kudu da 'yan tawayen kasar za ta fi mayar da hankali ne kan yadda 'yan gudun hijrar kasar za su koma gida daga kasar Uganda
-
Kasar Uganda Ta Jaddada Wajabcin Ci Gaba Da Mutunta Yarjejeniyar Nukiliyar Da Aka Cimma Da Iran
Jun 01, 2018 13:47Ministan harkokin wajen kasar Uganda ya jaddada wajabcin ci gaba da mutunta yarjejeniyar nukiliyar da duniya ta cimma da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Uganda Ta Musunta Bullar Ebola A Kasar
May 28, 2018 11:10Gwamnatin Uganada ta musunta rahotannin cewa an samu bullar cutar Ebola a cikin kasarta.
-
Mazauna Yankin Gabashin Congo Sun Koka Kan Yadda Sojojin Kasar Ke Tunkarar 'Yan Tawaye
May 22, 2018 11:02Yadda Sojojin jamahoriyar demokaradiyar Kwango ke tunkarar 'yan tawaye a yankunan gabashin kasar ya fusata mazauna yankunan.
-
Kungiyoyin Addini A Uganda Sun Ki Amincewa Da Sanya Haraji Kan Shigo Da Alkur'ani Da Bible
May 15, 2018 16:46Kungiyoyin addinan Musulunci da Kiristanci a kasar Uganda sun nuna rashin amincewarsu da shirin gwamnatin kasar na sanya haraji kan kayayyakin da suke da alaka da addini irin su Alkur'ani da Bible da ake shigowa da su kasar daga waje haraji.