-
Shugaban Sudan Ya Jaddada Aniyar Kasarsa Ta Karfafa Karfin Sojinta Domin Kare Kai
Jan 01, 2018 08:02Shugaban Sudan ya jaddada aniyar kasarsa ta karfafa karfin sojinta da nufin kare kai daga duk wata barazanar wuce gona da iri kan kasar.
-
Shugaban Kasar Sudan Ya Kira Yi Mutanen Darfur Da Su Koma Gida
Sep 20, 2017 12:10Shugaba Hassan al-Bashir ya ci gaba da cewa; Zaman lafiya ya dawo a yankn Darfur don haka 'yan guudn hijira su koma gida.
-
Ethiopia da Masar Sun Bukaci MDD Da Ta Dakatar Da Sammaci Kama Al-Bashir
Jun 10, 2017 17:10Kasashen Ethiopia da Masar sun bukaci Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya da ya dakatar da binciken da kuma shari'ar da Kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffuka (ICC) ta ke yi wa shugaban kasar Sudan Umar Hasan al-Bashir.
-
Shugaban Sudan Ya Janye Aniyarsa Ta Halartar Taron Saudiyya Da Trump
May 19, 2017 17:53Shugaban kasar Sudan Umar Hassan al-Bashir ya sanar da janyewarsa daga gayyatar da sarkin Saudiyya yayi masa na ya halarci kasar don ganawa da shugaban kasar Amurka Donald Trump wanda zai fara ziyarar aiki a kasar Saudiyya a gobe Asabar.
-
Afrika Ta Kudu Ta Ce Ba Ta Karya Doka Ba Saboda Kin Kama Shugaban Kasar Sudan
Apr 08, 2017 05:39Gwamnatin Afirka ta Kudu ta ce kasar ba ta karya doka ba saboda kin amincewa da ta yi da bukatar kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffukan yaki (ICC) na ta kama mata shugaban kasar Sudan Umar Hassan Al-Bashir da mika mata shi a lokacin da ya ziyarci kasar a shekara ta 2015.
-
Shugaba Umar Al-bashir na Sudan ya nada Firaminista
Mar 02, 2017 05:09A daren jiya Laraba Shugaban Kasar Sudan Umar Al-bashir ya nada Bakari Hasan Salah a matsayin sabon Firaministan kasar.
-
Wata Kotun Afirka Ta Kudu Ta Hana Gwamnatin Kasar Ficewar Daga Kotun ICC
Feb 22, 2017 17:56Wata kotu a kasar Afirka ta Kudu ta fitar da hukuncin dakatar da gwamnatin kasar daga yunkurinta na ficewa daga kotun kasa da kasa mai hukunta manyan laifuka wato ICC.
-
Jam'iyyun Siyasa Na Ci Gaba Da Kokarin Kawo Karshen Mulkin Al-Bashir A Sudan
Dec 03, 2016 18:04Kungiyoyi da jam'iyyun kasar Sudan sun sake jaddada aniyarsu ta aiki tare wajen kawo karshen mulkin shugaban kasar Umar Hasan al-Bashir wanda suka zarga da rashin cancantar ci gaba da mulkin kasar.
-
An Kawo Karshen Kuri'ar Raba Gardama A Yankin Darfur Na Kasar Sudan
Apr 14, 2016 05:02Rahotanni daga kasar Sudan sun bayyana cewar an kawo karshen kuri'ar raba gardama da gwamnatin kasar ta gudanar kan makomar yankin Darfur, duk kuwa da kauracewa zaben da kungiyoyin 'yan tawaye suka yi suna zargin cewa gwamnatin za ta tafka magudi yayin zaben.