Pars Today
'Yan Adawan Gwamnatin Venezuela sun yi arangama da jami'an 'yan sanda yayin da suke ci gaba da zanga-zangar ganin bayan milki Nicolas Maduro a jiya Alkhamis
Shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro yayi na'am da batun gudanar da zaben shugaban a kasar tun kafin lokacin gudanar da zaben yayi don kawo karshen rikicin da ya kunno kai a kasar.
Shugaba Nikolas Maduro na Venezuela ya bukaci da a tuhumi shugaban majalisar dokokin kasar kan kiran juyin mulki ga gwamnatinsa.
Majiyar tsaron Venezuala ta sanar da cewa: Zanga-zangar nuna kiyayya ga gwamnatin kasar ta fara kamari a yankunan da suke kewaye da birnin Caracas fadar mulkin kasar.
Kotun kolin Venezuala ta tabbatar da hukuncin daurin shekaru 14 a gidan kurkuku kan madugun 'yan adawar kasar a jiya Alhamis.
Shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro ya ja kunnen Amurka da cewa kasarsa za ta mayar da martani mai kaushin gaske da duk wani kokarin wuce gona da iri da Amurkan za ta yi kan kasarsa.
Ministan harkokin wajen kasar Venezuela: Kasashe mambobi na kungiyar Opec sun yi alkawalin ci gaba da rage yawan man da su ke fitarwa a kowace rana.
Shugaban kasar Venezuela Nicolas Madoro ya yi maraba da ci gaba da tattaunawa da yan adawar kasar, wadanda suke iko da majalisar dokokin kasar.
Rahotanni daga Venezuela na cewa an kama wani dan majalisa na bangaren adawa da bindiga da harsashai da kum abubuwa masu fashewa.
Shugaban kasar Venezuela Nicola Madoro ya bayyana cewa majalisar dokokin kasar wacce wakilan jam'iyyun adawa suka fi rinjaye a cikinta ta so ta yi masa juyin mulki.