-
Jagora: Babban Kuskure Ne Tunanin Cewa Ba Za'a Iya Yin Nasara A Kan Amurka Ba
Oct 23, 2016 06:24Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar babban kuskure ne tunanin cewa ba za a iya samun nasara a kan Amurka ba yana mai ishara da irin shan kashin da siyasar Amurka take ci gaba da yi a yankin Yammacin Asiya.
-
Venezuela : 'Yan Adawa Sun yi Kiran Zanga-zanga
Oct 22, 2016 06:16'Yan adawa a kasar Venezuela sun yi kiran wata gagarimar zanga zanga a ranar laraba mai zuwa domin nuna fishinsu akan matakin dakatar da shirin zaben jin ra'ayin jama'a.
-
Shugaba Ruhani Ya Bar Iran Zuwa Venezuela Don Halartar Taron NAM
Sep 16, 2016 11:54Da safiyar yau Juma'a ne shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bar birnin Tehran zuwa kasar Venezuela don halartar taron shugabannin kasashen 'yan ba ruwanmu (NAM) karo na 17 ga za a gudanar a can kana daga baya kuma ya wuce birnin New York inda zai gabatar da jawabi a babban zauren Majalisar Dinkin Duniya.
-
Venezuela Ta Zargi Amurka Da Shirya Zanga-Zangar Kin Jin Gwamnatin Kasar
Sep 03, 2016 05:32Ministar harkokin wajen kasar Venezuela Delcy Rodríguez ta zargin gwamnatin Amurka da cewa ita ce ta shirya da kuma tsara zanga-zangar baya-bayan nan da masu adawa da gwamnatin kasar suka yi a birnin Caracas, babban birnin kasar Venezuelan.
-
Kasashen Latin Sun Janye Jakadunsu Daga Brazil Don Nuna Fushi Da Tsige Rousseff
Sep 01, 2016 17:20Kasashen Bolivia, Venezuela da Ecuador sun sanar da janye jakadunsu daga kasar Brazil don nuna rashin jin dadi da amincewarsu ga matakin da 'yan majalisar dattawan kasar suka dauka na tsige shugabar kasar Uwargida Dilma Rouseff da suka yi a jiya Laraba.
-
Shugaban Kasar Venezuela Ya Bukaci A Cirewa Yan Majalisar Dokokin Kasar Rigar Kariya
Sep 01, 2016 12:39Shugaban kasar Venezuela ya bukaci ma'aikatar shari'ar kasar ta duba yiyuwan cirewa wasu jami'an gwamnatin kasar, musamman yan majalisar dokoki rigar kariya don gurfana a gaban kulia kan zargin juyin mulkin da zasu shirya masa.
-
An Samu Tashin Farashin Mai A Kasuwar Mai Ta Duniya
May 27, 2016 05:11Rahotanni sun bayyana cewar a karon farko a shekarar 2016 an sami tashin farashin man fetur zuwa dalla 50 kan kowace gangar danyen man hakan kuwa ya biyo bayan yawaitar bukatarsa ne a kasashen duniya.
-
Venezuela : Za 'a Hukunta Kamfani Da Ya Dakatar Da Aiki
May 15, 2016 11:01Shugaban kasar venezuela Nicolas Maduro ya bayyana Za' a hukunta duk wani kamfani ko ma'aikatar da ta dakatar da aiki a kasar da nifin kawo cikas ga tattalin arzikin kasar.
-
An Shiga Halin Ko ta kwana A Kasar Venezuela
May 14, 2016 19:42Shugaban Kasar Venezurla, Nicolas Maduro ya kafa dokar ta baci a kasar bisa zargin kokarin kifar da gwamnatinsa.
-
An Yi Musayen Zafafan Kalamai Tsakanin Jakadan Venezuela da na Isra'ila A Kwamitin Tsaro
May 07, 2016 18:09Rahotanni daga birnin New York, helkwatar Majalisar Dinkin Duniya sun bayyana cewar an yi musayen zafafan kalamai tsakanin jakadan kasar Venezuela da na haramtacciyar kasar Isra'ila a zaman da aka gudanar kan kasar Palastinu a kwamitin tsaron majalisar dinkin duniyan.