-
Venezuela Ta Yi Allawadai Da Yi Mata Kutse
Feb 08, 2019 04:26Ma'aikatar harkokin wajen kasar Venezuela, ta sanar da yi mata kuste a shafukan intarnet na ofisohin jakadancinta na Mexico da Argentina, inda aka wallafa sakwannin nuna goyan baya ga madugun 'yan adawa na Venezuela wanda ya ayyana kansa a matsayin shugaban kasar.
-
Turkiyya : Erdogan Ya Zargi (EU), Da Kokarin Kifar Da Gwamnatin Venezuela
Feb 05, 2019 16:11Shugaban kasar Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan, ya zargi kungiyar tarraya Turai ta (EU), da kokarin kifar da gwamnatin Shugaba Nicolas Maduro na kasar Venezuela.
-
MDD Ta Yi Watsi Da Tayin Sasanta Rikicin Siyasar Venezuela
Feb 05, 2019 11:50Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya ce, Majalisar ba za ta shiga wata kungiyar kasashen duniya ba da ke kokarin sasanta rikicin kasar Venezuela.
-
Moscow: Goyon Bayan Kasashen Yamma Ga Guaido, Katsa Landan Ne Ga Harakokin Cikin Gidan Venezuela
Feb 04, 2019 19:13Kakakin shugaban kasar Rasha ya ce kokarin da kasashen Yamma ke yi na amincewa da Juan Guaido madugun 'yan adawan kasar Venezula a matsayin shugaban kasa, katsa landan ne ga al'amuran cikin gidan kasar
-
Turai Na Shirin Bayyana Goyon Bayanta Ga Juyin Mulki A Venezuela
Feb 02, 2019 07:17Kamfanin dillancin labaran Reuteus ya sanar a daren jiya juma'a cewa kasashe 28 na kungiyar tarayyar Turai sun yanke shawarar ko wata kasa daga cikin manbobinta ta bayyana goyon bayanta ga Juan Guaido shugaban 'yan adawar kasar Venezula a matsayin shugaban kasa ficin gadi.
-
Kungiyar Tarayyar Afirka Ta Nuna Goyon Bayanta Ga Shugaba Maduro
Jan 31, 2019 07:31Ma'aikatar harakokin kasashen wajen Venezuela ta sanar a jiya laraba cewa kungiyar tarayyar Afirka ta bayyana goyon bayanta ga shugaban kasar mai ci Nicolas Maduro
-
Venezuela : Maduro Ya Ce A Shirye Yake Ya Tattuna Da 'Yan Adawa
Jan 30, 2019 10:28Shugaban kasar Venezuela, Nicolas Maduro, ya bayyana cewa a shirye yake ya tattauna da 'yan adawa, domin tattauna makomar kasar.
-
An Bukaci Hana Juan Guaido Fita Venezuela
Jan 29, 2019 17:12Babban mai shigar da kara na gwamnatin Venezuela, ya bukaci kotun kolin kasar data haramta wa jagoran 'yan adawa na kasar Juan Guaido fita kasar da kuma toshe asusunsa na banki.
-
Rasha Da China Sunyi Tir Da Sabbin Takunkuman Amurka Kan Venezuela
Jan 29, 2019 15:42Kasashen China da Rasha sunyi allawadai da sabbin takunkuman da Amurka ta kakaba wa kasar Venezuela.
-
Venezuella Ta Yi Watsi Da Wa'adin Kasashen Turai Na Kiran Zabe
Jan 27, 2019 11:03Kasar Venezuella ta yi watsi da wa'addin da wasu kasashen turai suka bata na ta kira zabe cikin kwanaki takwas ko kuma su amince da jagoran 'yan adawa na kasar a matsyin shugaban riko na kasar.