-
Venezuela : Sojoji Sun Nuna Goyan Baya Ga Maduro
Jan 25, 2019 03:48Sojoji a Venezuela, sun nuna goyan bayansu ga shugaban kasar, Nicolas Maduro, a daidai lokacinda wasu manyan kasashen duniya a sahun gaba Amurka suka bayyana goya baya ga shugaban majalisar dokokin Venezuelar da ya ayyana kansa a matsayin shugaban kasa na wucin gadi.
-
An Yi Allahwadai Da Kokarin Juyin Mulki A Kasar Venezuela.
Jan 24, 2019 19:25Yan siyasa a kasar Faransa da wasu manya-manyan kasashen duniya sun yi allawadai da kokarin juyin mulki a kasar Venezuela.
-
Venezuela: An Kame Sojojin Da Su Ka Yi Tawaye
Jan 22, 2019 07:28Gwmanatin Venezuela ta sanar da kame wasu sojoji 27 da su ka yi tawaye suna masu kiran shugaban kasar Nicolas Maduro da ya yi murabus
-
Gwamnatin Mexico Ta Ki Amincewa Da Bukatar Kungiyar LIMA Dangane Da Venezuela
Jan 05, 2019 07:01Gwamnatin kasar Mexico ta ki amincewa da bukatar kungiyar Lima ta kasashen yankin Laten Amurka na bukatar shugaban kasar Venezuela ya sauka kan mukaminsa na shugaban kasarsa.
-
Venezuela : Jam'iyya Mai Mulki Ta Lashe Zaben Kananan Hukumomi
Dec 10, 2018 10:41Jam'iyyar mai mulki ta Shugaba Nicolas Maduro a Venezuela, ta lashe da gagarimin rinjaye zaben kananen hukumomi na kasar.
-
Venezuella : Nicolas Maduro, Na Ziyara A Rasha
Dec 04, 2018 03:56Shugaban kasar Venezuella, Nicolas Maduro, ya fara wata ziyarar aiki a kasar Rasha, inda zai gana da takwaransa Vladimir Putin a birnin Moscow.
-
Kasar Venezuella Ta Soke Amfani Da Dalar Amurka
Oct 17, 2018 06:28mataimakin shugaban kasar ta Venezuella Tareck El Aissami ne ya sanar da sabon matakin na daina amfani da kudin Amurka a mu'alar cinikayya da kasashen waje
-
Shugaba Maduro Ya Zargi Gwamnatin Amurka Da Kokarin Kashe Shi
Oct 12, 2018 05:34Shugaban kasar Venezuela, Nicolas Maduro, ya zargin gwamnatin Donald Trump ta Amurka da kokarin kashe shi yana mai bayyana aniyarsa ta kare kansa daga wannan makirci na Amurkan.
-
Magoya Bayan Gwamnatin Venezuela Sun Yi Allawadai Da Shishigin Amurka A Cikin Lamuran Kasar
Sep 12, 2018 11:52Dubban masu goyon bayan gwamnatin shugaban Nicolas Madoro na kasar Venezuela sun gudanar da zanga zangar yin allawadai da shishigin da gwamnatin Amurka take yi a cikin lamuran kasar.
-
An Gano Wani Shirin Amurka Na Kifar Da Gwamnatin Shugaba Maduro Na Venezuela
Sep 09, 2018 07:32Jaridar New York Times ta Amurka ta ba da labarin wata ganawa ta sirri da ta gudana tsakanin wasu jami'an Amurka da wasu jami'an sojin Venezuela da nufin shirya juyin mulkin soji da kifar da gwamnatin shugaba Nicolas Maduro ta kasar.