-
Rouhani: Wajibi Ne Dukkanin Kasashe Duniya Su Yi Fada Da Kokarin Mulkin Mallakar Amurka
Jun 15, 2018 15:19Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewar: A halin yanzu dai ya zama wajibi dukkanin kasashen duniya su tsaya tsayin daka wajen fada da kokarin mulkin mallakan jami'an fadar White House ta Amurka.
-
Gwamnatin Amurka Ta Ce Har Yanzun Tana Fatan Ganawar Shugaban Kasar Da Takwaransa Na Koriya Ta Arewa
May 16, 2018 19:11Fadar Shugaban kasar Amurka ta maida martani ga barazanar da koria ta arewa ta yi na dakatar da ganawar shuwagabannin kasashen biyu a kasar Singapore a cikin watan Yuni mai kamawa.
-
Sharhi: Hari Mai Kama Da Hadarin Kaka Da Amurka Ta Jagoranta Kan Syria
Apr 16, 2018 07:41Jaridar New York Times da ake bugawa a kasar Amurka, ta bayyana mahangarta dangane da harin da Amurka ta jagoranci kaddamarwa a kan Syria, inda kasashen Birtaniya da Faransa suka mara mata baya wajen kai harin da jijjifin safiyar Asabar da ta gabata.
-
Amurka: Shugaban Ma'aikatan Fadar White House Ya Yi Barazanar Barin Aikinsa
Apr 08, 2018 06:34Rahotanni daga Amurka na cewa, sakamakon kai ruwa rana da ake yi tsakanin shugaban kasar Amurka da John Kelly shugaban ma'aikatan fadar White House, hakan ya sanya John Kelly din yin barazanar ajiye aikinsa.
-
Zanga-Zangar Adawa Da Trump A Gaban Fadar White House Washington
Jul 12, 2017 18:02Daruruwan Amurkawa ne suka gudanar da gangami a gaban fadar white house da ke Washington, domin nuna rashin amincewarsu da salon siyasar Donald Trump.
-
Gwamnatin Amurka Ta Sake Nanata Zarge Zargen Da Take Wa Jumhuriyar Muslunci Ta Iran
Jun 15, 2017 07:17Sakataren harkokin wajen kasar Amurka ya sake nanata zarge zarge marasa tushe da ya saba yi wa jumhuriyar musulunci ta iran a jiya laraba, a lokacin da yake halatar taro kan kasasfin kudin shekara ta 2018 a majalisar dattawan kasar.
-
Amurka: Iran Ita Ce Babbar Matsalarmu A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Apr 26, 2017 16:57Tun a ranar Laraba da ta gabata ce sakataren tsaron Amurka James Mattis ya fara gudanar da wani rangadi a yankin gabas ta tsakiya, inda ya fara yada zango a birnin Riyadh na kasar Saudiyya.
-
Wata Musulma Ta Ajiye Aikinta A White House Saboda Siyasar Trump
Feb 25, 2017 13:16Wata mata musulma da take aiki a fadar white house a Amurka, ta ajiye aikinta domin nuna rashin amincewa da salon bakar siyasa ta kin jinin musulmi irin ta Donald Trump.
-
An Tsaurara Matakan Tsaro A Fadar White House Bayan Harbe-Harben Majalisar Dokokin Amurka
Mar 29, 2016 04:06Rahotanni daga kasar Amurka na nuni da cewa an kara tsaurara matakan tsaro a fadar White House ta shugaban kasar Amurka da hana shiga da fice bayan harbe-harbe da aka yi a wata cibiyar saukar baki a Majalisar Dokokin Amurka, da ake kira da US Capitol.