-
Biritaniya Ta Gabatar da Daftarin Kudirin Dakatar Da Bude Wuta A Yemen
Nov 19, 2018 15:58Biritaniya ta gabatar wa kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, da wani daftarin kudiri kan dakatar da bude wuta da yadda za a samu kai kayan agaji ga al'ummar kasar Yemen.
-
Dakarun Yemen Sun Amince Da Kiran MDD Na Dakatar Da Kai Hari Kan Saudiyya Da Kawayenta
Nov 19, 2018 05:10Dakarun Ansarullah na kasar Yemen, wadanda suke ci gaba da kare kasar daga hare-haren wuce gona da irin Saudiyya da kawayenta sun amince da kiran da MDD ta yi musu na su dakatar da kai hare-hare kan Saudiyya da kawayen nata don share fagen ci gaba da tattaunawar tsagaita wuta a kasar.
-
Yemen : Duniya Ta Damu Kan Halin Da Ake Ciki A Hodeida
Nov 13, 2018 06:18Kasashen Biritaniya da Faransa da kuma Amurka sun nuna damuwa kan halin da ake ciki a birnin Hodeida da ya kunshi tashar ruwa a yammacin kasar Yemen.
-
Babban Sakataren MDD Ya Ce: An Kama Hanyar Rusa Lardin Hudaidah Na Kasar Yemen
Nov 12, 2018 18:58Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya yi gargadi kan hare-haren wuce gona da irin da rundunar kawancen masarautar Saudiyya take kai wa kan lardin Hudaidah da ke yammacin kasar Yemen.
-
Dakarun Yemen Sun Sake Dakile Kokarin 'Yan Mamayan Saudiyya Na Kame Hudaydah
Nov 11, 2018 17:14Jami'an kasar Yemen sun bayyana cewar dakarun kasar sun sami nasarar dakile wani kokari na kasar Saudiyya na kame garin Hudaydah da ke bakin ruwar kasar inda suka kashe da kuma kame wani adadi na sojojin haya 'yan kasar Sudan.
-
Hukumar Kolin Kula Da 'Yan Gudun Hijira Ta MDD Ta Jaddada Damuwarta Kan Yakin Kasar Yemen
Nov 10, 2018 11:56Hukumar Kolin Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta kara jaddada damuwarta kan ci gaba da yaki a kasar Yemen musamman yadda ake ci gaba da kashe fararen hula a lardin Hudaidah na kasar.
-
Masu Rajin Kare Hakkin Bil-Adama A Kasar Amurka Sun Yi Tofin Allah Tsine Kan Saudiyya
Nov 09, 2018 06:35Gungun masu rajin kare hakkin bil-Adama daga sassa daban daban na kasar Amurka sun gudanar da taron gangami a birnin New York domin yin Allah wadai da hare-haren zaluncin da ake kai wa kan kasar Yamen.
-
Kungiyoyin Bada Agaji 35 Ne Suka Yi Gargadi Na Cewa Rabin Mutanen Yemen Zasu Fada Cikin Yunwa
Nov 08, 2018 06:41Kungiyoyin bada agaji masu zaman kansu na cikin gida da kuma na kasashen waje 35 ne, suka bada sanarwan cewa rabin mutanen kasar Yemen na fuskantar barazanar yunwa nan gaba kadan.
-
MDD: Sama Da Kananan Yara Miliyan 7 Ne Suke Fuskantar Barazanar Yunwa
Nov 01, 2018 17:05Asusun tallafawa kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya bayyana cewar sama da kananan yaran kasar Yemen miliyan 7 ne suke fuskatar gagarumar barazanar yunwa a kasar sakamakon ci gaba da hare-haren wuce gona da irin da Saudiyya da kawayenta suke ci yi a kasar.
-
Kokarin Amurka Na Fitar Da Saudiyya Daga Cikin Kangin Tsaka Mai Wuya Da Ta Shiga A Yamen
Nov 01, 2018 05:23Sakamakon matakan matsin lamba da kasashen Amurka da Saudiyya suke fuskanta tun bayan kisan gillar da aka yi wa dan jaridar Saudiyya mai adawa da masarautar kasar ta Saudiyya Jamal Khashoggi, mahukuntan Amurka suka fara batun neman hanyar warware rikicin kasar Yamen.