-
Ansarullah: Amurka Tana Ckin Masu Yakar Kasar Yemen
Oct 31, 2018 18:00Wani Jami'i na kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya ce; babu yadda Amurka za ta zama mai shiga tsakani alhali tana cikin masu yakar kasar.
-
Amurka ta Baiwa Masu Rikici A Yemen Kwanaki 30 Kan Su Tattauna
Oct 31, 2018 12:04Amurka ta bukaci bangarorin dake rikici a Yemen dasu kawo karshen rikicin kasar tare da gindaya masu wa'adin kwanaki talatin na su bude tattaunawa tsakaninsu.
-
Ministan Harkokin Wajen Yemen: Yemen 'Yantacciyar Kasa Ce Bata Daukar Umurni Daga Amurka
Oct 31, 2018 06:26Ministan harkokin wajen kasar Yemen Hisham Sharaf ya bayyana cewa kasar Yemen 'yentacciyar kasa ce, don haka ba ta daukan umurni daga Amurka.
-
Dakarun Ansarullah Sun Kaddamar Da Wasu Sabbin Makamai Masu Linzami
Oct 29, 2018 05:54Dakarun kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen sun sami nasarar harba wani makami mai linzami mai cin gajeren zango da suka kaddamar da shi a ranar Asabar din da ta gabata, inda suka harba shi kan wasu sansanin sojojin haya na kasashen waje da suke goyon bayan Saudiyya a Yemen.
-
Kungiyar Amnesty International Ta Yi Kakkausar Suka Kan Yin Shiru Dangane Da Yakin Kasar Yamen
Oct 24, 2018 19:01Kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Amnesty International ta yi kakkausar suka kan shirun da duniya ta yi dangane da ayyukan ta'addanci da wuce gona da irin da kasar Saudiyya take tafkawa a kasar Yamen.
-
MDD Ta Nuna Damuwarta Kan Yadda Yanayi Ke Kara Kamari A Yemen
Oct 23, 2018 11:46Jami'in dake kula da jin kai na MDD ya nuna damuwarsa kan yadda matsalar rashin isar da agaji kai kara kamari a kasar Yemen sakamakon yakin fice goma da iri da kawancen saudiya ya kadamar kan al'ummar kasar ta Yemen.
-
Jiragen Yakin Kawance Sun Rusa Babban Asbiti A Yankin Addarhami Na Kasar Yemen
Oct 12, 2018 11:50Ma'aikatar kiwon lafiya a kasar Yemen ta bada sanarwan cewa jiragen yakin kawancen Saudia sun rusa babban asbitin Adduraihami da kuma wani na yara da mata a jiya Alhamis.
-
Rahoton UNICEF Kan Mawuyacin Halin Da Saudiyyah Ta Jefa Kananan Yara A Yemen
Oct 12, 2018 06:03A cikin wannan makon ne hukumar majalisar dinkin duniya da ke kula da ayyukan tallafa wa kananan yara a duniya UNICEF ta fitar da wani rahoto, dangane da irin mawuyacin halin da kananan yara suka samu kansu a ciki a kasar Yemen, sakamakon hare-haren da Saudiyya take kaddamarwa akan al'ummar kasar.
-
Huthi : Mutanen Yemen Zasu Yi Nasara A Yakin Da Saudiyya Ta Kaddamar A kansu
Oct 06, 2018 06:43Mohammad Ali Al-Huthi shugaban majalisar juyin juya hali na kasar Yemen ya bayyana cewa mutanen kasar ne zasu sami nasara a yakin da Saudiyya ta kaddamar a kansu.
-
Houthi: Al'ummar Yemen Ba Za Su Mika Wuya Ga Masu Wuce Gona Da Iri Ba
Oct 05, 2018 11:03Shugaban kungiyar 'yan Houthi ta Ansarullah, Abdul Malik Al-Houthi ya bayyana cewar al'ummar kasar Yemen ba za su taba mika kai ga bukatun masu wuce gona da iri, yana mai cewa a shirye ya ke ya tattauna don kawo karshen yakin da aka kaddamar a kasar.