Pars Today
Manzon Musamman na Majalisar Dinkin Duniya a Kasar Libya ne ya bayyana cewa za a gudanar da zaben shugaban kasa a kasar
Dan takaran adawa a jamhuriya Demokuradiyyar Congo, Félix Tshisekedi, ya kafa tarihi, inda ya lashe zaben shugaban kasar tun a zagayen farko.
Jami'iyyu masu adawa da gwamnatin kasar Mali sun kafa wata sabuwar hadaka da nufin nuna rashin amincewarsu da shirin gwamnatin kasar na dage lokacin zaben 'yan majalisar kasar.
Jam'iyyun adawa sun kafa sabon kawancen ne da zummar kalubalantar matakin gwamnati na dage lokacin zaben 'yan majalisar dokoki.
Kwamitin kula da zabuka a kasar Masar ya sanar da cewa: Suna ci gaba da tantance sunayen mutanen da suka ki kada kuri'a a zaben shugaban kasa da aka gudanar a Masar da nufin mika su ga ma'aikatar shari'ar kasar.
Hukumar Zabe a kasar Masar ta bada sanarwan cewa tana fitar da sunayen wadanda suka cancanci kada kuri'unnsu a zaben shugaban kasa da ya gabata amma basu yi hakan sannan ta mikawa babban mai gabatar da karan kasar don dora masu tara.
Jam'iyyar ta masu kishin musulunci ta ce ba ta yarda da a dage lokacin zaben shugaban kasa ba da za a yi a shekara mai zuwa
Gwamnatin kasar Mali ta bayyana ranar da za'a gudanar da zaben majalisar dokokin kasar Mali.
Kwamitin zabe mai zaman kansa na jamhoriyar D/Congo ya karyata jita-jitan cewa madugun 'yan adawar kasar JEAN-PIERRE BEMBA zai tsaya takarar shugaban kasa.
Magoya bayan dan takarar adawa Soumaila Cisse sun nuna rashin gamsuwa da sakamakon zaben shugaban kasar Mali zagaye na biyu da aka gudanar a jiya.