Pars Today
A jiya Lahadi ne aka yi zaben shugaban kasar wanda ya fara daga karfe 8 na safe zuwa karfe 7 na marece
Shugaban Kasar Gazali Usman ya fada a yau Lahadi cewa; Idan aka sami kyakkyawan yanayi to za a gudanar da manyan zabuka a kasar
Jam'iyyun adawa akalla 10 ne suka bayyana shirinsu na hada kai domin tunkarar zabukan 'yan Majalisun Dokokin Mauritaniya da nufin kawo karshen gwamnatin kasar.
Miniostocin harkokin waje na kasashen tarayyar Turai sun bukaci a sake gudanar da zaben shugaban kasa a kasar Venezuela.
Ma'aikatar cikin gidan Iraki ta sanar da cewa babu wata matsala ta tsaro da aka samu a yayin da al'ummar kasar ke ci gaba da zaben wakilansu na Majalisar dokoki.
Jam'iyyar Al-Nahda ta masu kishin addini a kasar Tunusiya ta lashe zaben kananan hukumomi da aka gudanar a kasar a jiya Lahadi lamarin da ke nuni da matsayin da take da shi a siyasar kasar.
Kotun koli ta kundin tsarin mulki a kasar Madagaska ta suke wasu sassa na sabuwar dokar wacce majalisar dokokin kasar ta amince da ita wacce kuma ta jawo kace-nace a cikin yan siyasar kasar.
Jami'an tsaro a kasar Tunisia, wadanda suka hada da sojoji da kuma 'yansanda zasu kada kuri'unsu a karon farko tun bayan samun 'yencin kasar a shekara 1956.
Shugaban kasar Masar da ke kan kagarar mulki Abdulfattah Al-sisi ya sake lashe zaben shugaban kasar da aka gudanar.
Al'ummar Masar suna ci gaba da kada kuri'a a ranar karshe ta zaben shugaban kasa a yau Laraba.