Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

zabe 2017

  • Yau 'Yan Takarar Shugabancin Iran Ke Muhawara Ta Uku Kuma Ta Karshe

    Yau 'Yan Takarar Shugabancin Iran Ke Muhawara Ta Uku Kuma Ta Karshe

    May 12, 2017 11:52

    Yan takarar shugabancin kasar Iran su shida za su gudanar da muhawara talabijin karo na uku kuma na karshe a wannan Juma'a.

  • Jagora: Fitowar Mutane A Zabe Kare Karfi Da Kwarjinin Iran Ne.

    Jagora: Fitowar Mutane A Zabe Kare Karfi Da Kwarjinin Iran Ne.

    May 07, 2017 12:07

    Jagoran Juyin musulunci na Iran Ayatullahil-Uzmah Sayyid Ali Khamnei ya ce; Fitowar mutane a zabe, tana nufin nuna karfi da kuma kwarjinin Iran.

  • Limamin Juma'ar Birnin Tehran Ya Bukaci Hadin Kan Al'ummar Iran

    Limamin Juma'ar Birnin Tehran Ya Bukaci Hadin Kan Al'ummar Iran

    May 05, 2017 17:46

    Limamin da ya jagoranci sallar juma'a a nan birnin Tehran ya bayyana cewa ya kamata a dukkanin matakan gudanar da zaben Shugaban kasa a kiyaye hadin kan Al'umma kasa da kuma ka'idojin Siyasa.

  • 'Yan Takarar Shugabancin Kasar Iran Sun Gudanar Da Muhawara Ta Biyu

    'Yan Takarar Shugabancin Kasar Iran Sun Gudanar Da Muhawara Ta Biyu

    May 05, 2017 17:45

    Yan takarar shugabancin kasar Iran sun gudanar da muhawara karo na biyu a yau, domin bayyana irin tsare-tsaren da kowannesu yake da shi idan ya samu nasarar lashe zabe.

  •  'Yan Takarar Shugabancin Iran Za Su Gudanar Da Muhawara Ta Biyu

    'Yan Takarar Shugabancin Iran Za Su Gudanar Da Muhawara Ta Biyu

    May 05, 2017 09:47

    A yammacin yau ne 'yan takaran shugabancin kasar Iran a zaben shugaban kasar da za a gudanar nan gaba su shida za su gudanar da muhawararsu ta biyu wanda gidan talabijin na kasar zai watsa kai tsaye.

  • 'Yan Takarar Shugabancin Iran Na Ci Gaba Da Yakin Neman Zabe

    'Yan Takarar Shugabancin Iran Na Ci Gaba Da Yakin Neman Zabe

    May 04, 2017 16:51

    Dukkanin 'yan takarar neman shugabancin kasar Iran a zabe mai zuwa, suna ci gaba da yakin neman zabe.

  • Iran: 'Yan takarar Shugabancin Kasa, Sun Maida Hankali Akan Batun Tattalin Arziki Da Samar Da Aiki.

    Iran: 'Yan takarar Shugabancin Kasa, Sun Maida Hankali Akan Batun Tattalin Arziki Da Samar Da Aiki.

    May 01, 2017 19:13

    'Yan takarar shugabancin kasar Iran 6 Sun maida hankali akan tattalin arziki da kuma samar da aiki a yakin neman zabe.

  • Matsayin Jagora Kan Zabe Da Kuma Fitowar Al'umma Da Tsarin Jumhoriyar Musulinci

    Matsayin Jagora Kan Zabe Da Kuma Fitowar Al'umma Da Tsarin Jumhoriyar Musulinci

    May 01, 2017 06:00

    Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei yayin ganawarsa da dubun dubatan Ma'aikata a jiya Lahadi yayi ishara kan zabe mai zuwa, tare kuma da yin galgadi ga 'yan takarar Shugabancin kasar shida kan su himmatu wajen tunani kan abinda zai gyara Al'ummar kasar, sannan kuma ya bukaci Al'ummar kasar da su fito kwansu da kwalkwatar su domin kada kuri'insu.

  • Jagora: Fitowar Al'umma Yayin Zabe Zai Rage Sharrin Makiya Kan Al'ummar Iran

    Jagora: Fitowar Al'umma Yayin Zabe Zai Rage Sharrin Makiya Kan Al'ummar Iran

    Apr 30, 2017 16:44

    Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar fitowar al'ummar Iran kwansu da kwarkwatarsu yayin zabe a koda yaushe yana rage irin makircin makiya a kan su, don haka ya kirayi al'umma da su fito kwansu da kwarkwatarsu yayin zabe mai zuwa wanda shi ma zai rage sharrin makiyan a kansu.

  • A Yau Ne 'Yan Takarar Shugabancin Kasar Iran Suka Gudanar Da Muhawara

    A Yau Ne 'Yan Takarar Shugabancin Kasar Iran Suka Gudanar Da Muhawara

    Apr 28, 2017 16:59

    'Yan takarar shugabancin kasar Iran sun gudanar da muhawara ta farko a yau, domin bayyana irin tsare-tsaren da kowannesu yake da shi idan ya samu nasarar lashe zabe.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS