Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

zabe 2017

  • Iran : An Bayyana 'Yan Takarar Da Suka Cancanci Tsayawa Takara Zaben Shugaban Kasa

    Iran : An Bayyana 'Yan Takarar Da Suka Cancanci Tsayawa Takara Zaben Shugaban Kasa

    Apr 21, 2017 05:35

    Majalisar kare kundin tsarin milki ta kasar Iran ta sanar da sunayen 'yan takara shida da ta tabbatar da cancantar su na tsayawa takarar Shugabancin kasar karo na 12.

  • Jagora: Makiya Na Kokarin Dagula Zaben Shugaban Kasar Iran

    Jagora: Makiya Na Kokarin Dagula Zaben Shugaban Kasar Iran

    Apr 19, 2017 11:15

    Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ja hankulan al'ummar Iran dangane da kokarin da makiyan kasar Iran suke yi wajen dagula zaben shugaban kasa da za a gudanar nan gaba yana mai kiransu da su fito kwansu da kwarkwatarsu don kunyata makiyan.

  • An Fara Aikin Tantance Masu Bukatar Tsayawa Takaran Shugabancin Kasar Iran

    An Fara Aikin Tantance Masu Bukatar Tsayawa Takaran Shugabancin Kasar Iran

    Apr 17, 2017 10:38

    Kakakin majalisar kula da kundin tsarin mulki na kasar Iran ya sanar da cewa an fara tantance mutanen da suka yi rajistar sunayensu a matsayin 'yan takaran shugabancin kasar Iran a zaben da za a yi a wata mai kamawa.

  • Yau Ce Rana Ta Karshe Ta Rajistar Yan Takarar Neman Shugabancin Kasar Iran

    Yau Ce Rana Ta Karshe Ta Rajistar Yan Takarar Neman Shugabancin Kasar Iran

    Apr 15, 2017 06:22

    An Shiga Rana ta biyar kuma ta karshe ta yin rajistar masu son tsayawa takarar Shugabancin kasar Iran.

  • An Shiga Kwanaki Na Uku Na Rajistar 'Yan Takara A Zaben Shugaban Kasar Iran

    An Shiga Kwanaki Na Uku Na Rajistar 'Yan Takara A Zaben Shugaban Kasar Iran

    Apr 13, 2017 18:54

    Kimanin 'Yan Takara 287 ne Suka yi Rajistar Tsayawa Takara a Zaben Shugaban kasar Iran

  • Ministan Cikin Gidan Iran: Za'a Gudanar Da Zabe Cikin Adalci

    Ministan Cikin Gidan Iran: Za'a Gudanar Da Zabe Cikin Adalci

    Apr 11, 2017 19:03

    Ministan harkokin cikin gisa na kasar Iran Abdurrida Rahamani Fadli ya bayyana cewa za'a gudanar da zabubbuka a cikin kasar Iran cikin adalci da nutsuwa a duk fadin kadar.

  • An Fara Fara Rajistar 'Yan Takara A Zaben Shugaban Kasar Iran

    An Fara Fara Rajistar 'Yan Takara A Zaben Shugaban Kasar Iran

    Apr 11, 2017 05:46

    A Safiyar Yau Talata ce aka fara rajistan 'yan takara a zaben Shugaban kasar Iran karo na 12 a cibiyoyin zaben kasar

  • A Gobe Ne Za'a Fara Rajistar 'Yan Takara A Zaben Shugaban Kasar Iran

    A Gobe Ne Za'a Fara Rajistar 'Yan Takara A Zaben Shugaban Kasar Iran

    Apr 10, 2017 17:37

    Shugaban hukumar zaben kasar Iran Ali Asghar Ahmadi ya sanar da cewa a gobe Talata ce za a fara rajistar mutanen da suke son tsayawa takarar shugabancin kasar a zaben da za a gudanar a wata mai kamawa.

  • Hukumar Zaben Nijeriya Ta Fitar Da Jadawalin Zabubbukan Shekara ta 2019 A Kasar

    Hukumar Zaben Nijeriya Ta Fitar Da Jadawalin Zabubbukan Shekara ta 2019 A Kasar

    Mar 10, 2017 06:24

    Hukumar zabe ta Nijeriya (INEC) ta fitar da jadawalin zabubbukan da za a gudanar a kasar a shekarar 2019 da suka da na shugaban kasar, gwamnoni da na 'yan majalisu.

  • Jam'iyyun Adawar Kenya Sun Hada Hadaka Da Nufin Kada Kenyatta A Zabe Mai Wuya

    Jam'iyyun Adawar Kenya Sun Hada Hadaka Da Nufin Kada Kenyatta A Zabe Mai Wuya

    Jan 12, 2017 05:34

    Jam'iyyun adawa a kasar Kenya sun sanar da kafa wata hadaka a tsakaninsu da nufin kada shugaban kasar Uhuru Kenyatta a zabe mai zuwa da za a gudanar a watan Augusta mai zuwa.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS