-
Sojoji Sun Bar Hedikwatar Hukumar Zaben Kasar Gambiya
Dec 30, 2016 10:29Rahotanni daga kasar Gambiya sun bayyana cewar sojojin kasar sun bar hedikwatar hukumar zaben kasar bayan mamaye wajen da suka yi na sama da makonni biyu da kuma korar ma'aikatan da suke wajen.
-
Adama Barrow Ya Kirayi Yahya Jammeh Da Ya Mika Mulki Cikin Ruwan Sanyi
Dec 27, 2016 17:37Zababben shugaban kasar Gambia mai jiran gado Adama Barrow ya kirayi shugaban kasar mai barin gado wanda kuma ya sha kayi a zabe Yahya Jammeh, da ya girmama sakamakon zaben kuma ya mika mulki ta hanyar ruwan sanyi.
-
Somaliya: A karo Na Hudu An Dage Lokacin Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa.
Dec 27, 2016 06:49An Dage Zaben Shugaban Shugaban Kasar Somaliya Daga Wannan Watan Na Decemba Zuwa Watan Janairu Na Shekara Mai Zuwa.
-
ECOWAS Ta Umarci Dakarun Senegal Da Su Zama Cikin Shirin Kifar Da Yahya Jammeh Na Gambia
Dec 23, 2016 18:02Kungiyar bunkasa harkokin tattalin arzikin kasashen yammacin nahiyar Afirka ECOWAS, ta umarci kasar Senegal da ta sanya dakarunta acikin shirin ko ta kwana, domin safke Yahya Jammeh da karfin tuwo, matukar dai yaki mika mulki a karashen wa'adinsa.
-
An Kafa Kwamitin Binciken Sakamakon Zaben Shugaban Kasar Zambia
Dec 21, 2016 16:37Shugaban kasar Zambia Edgar Lungu ya sanar da kafa wani kwamitin gudanar da bincike kan zaben shugaban kasar d akuma na kanan hukumomi.
-
Al'ummar kasar Zimbabwe na cikin zullumi na barkewar rikicin Siyasa a kasar
Dec 18, 2016 18:17Maganar Siyasa ta dauki hankalan Al'ummar kasar Zinbabwe bayan da Jam’iyyar Zanu-PF mai mulki ta amince da Robert Mugabe mai shekaru 92 a matsayin dan takarar Jam'iyar na zaben Shugaban kasa na 2018.
-
Ana gudanar da Zaben 'yan majalisar dokoki a Cote d'Ivoir
Dec 18, 2016 15:32A wannan Lahadin ne Al'ummar kasar Cote d'Ivoir fiye da miliyan shida ke zaben 'yan majalisun dokokin kasar 255.
-
A Yau Ne Ake Gudanar Da Zaben 'Yan Majalisar Dokokin Kasar Ivory Coast
Dec 18, 2016 12:45Al'ummar kasar Ivory Coast na gudanar da zaben 'yan majalisar dokokin kasar a yau, domin zabar 'yan majalisa 255 da za su wakilce ta a majalisar dokoki.
-
An tabka Magudi a zaben Gambia
Dec 12, 2016 05:21Jam'iya mai millki ta kasar Gambia ta zarki Kwamitin zabe da tabka magudi a zaben shugaban kasa.
-
Shugaban 'Yan Adawar Ghana Ya Lashe Zaben Shugabancin Kasar
Dec 10, 2016 05:54Shugaban jam'iyyar adawa ta "New Patriotic Party" a kasar Ghana Nana Akufo-Addo ya lashe zaben shugabancin kasar bayan da ya samu rinjaye a kan shugaban kasar mai ci John Dramani Mohamad.