Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

zabe 2017

  • Shuwagabannin Siyasa A Somalia Sun Amince Da Ranar Da Za'a Gudanar Da Zabe A Kasar

    Shuwagabannin Siyasa A Somalia Sun Amince Da Ranar Da Za'a Gudanar Da Zabe A Kasar

    Dec 09, 2016 16:48

    Shuwagabannin siyasa a kasar Somalia sun amince da ranar da za'a gudanar da zabe a kasar bayan dagewasa har sau ukku.

  • Hukumar Zaben Kasar Ghana Ta Yi Bayanin Dalilin Jinkirin Sanar Da Sakamakon Zaben Kasar

    Hukumar Zaben Kasar Ghana Ta Yi Bayanin Dalilin Jinkirin Sanar Da Sakamakon Zaben Kasar

    Dec 09, 2016 06:36

    Hukumar zaben kasar Ghana ta bayyana cewar jinkirin da aka samu wajen bayyana sakamakon zaben shugaban kasar da aka yi a ranar Larabar da ta gabata yana da alaka da matsalolin da aka samu a yayin zaben ne, tana mai tabbatar wa 'yan kasar da cewa ko da wasa ba za ta yi wasa da sakamakon zaben ba.

  • Ana Ci Gaba Da Zaben Shugaban Kasa Da Na 'Yan Majalisa A Ghana

    Ana Ci Gaba Da Zaben Shugaban Kasa Da Na 'Yan Majalisa A Ghana

    Dec 07, 2016 17:06

    Rahotanni daga kasar Ghana sun bayyana cewar al'ummar kasar sun shafe ranar yau cur wajen kada kuri'unsu a zaben shugaban kasa da na 'yan majalisu 275 da aka gudanar a kasar wanda kuma ya ja hankula a ciki da wajen kasar.

  • Ghana: An fara kada Kuri'un  Zaben Shugaban Kasa Da Na 'Yan Majalisar A Yau Laraba.

    Ghana: An fara kada Kuri'un Zaben Shugaban Kasa Da Na 'Yan Majalisar A Yau Laraba.

    Dec 07, 2016 11:54

    An Bude Manyan Zabuka A Kasar Ghana

  • Majiyar Tsaron Ghana Ta Sanar Kammala Shirye-Shiryen Ganin An Gudanar Da Zabuka A Kasar Cikin Kwanciyar Hankali

    Majiyar Tsaron Ghana Ta Sanar Kammala Shirye-Shiryen Ganin An Gudanar Da Zabuka A Kasar Cikin Kwanciyar Hankali

    Dec 06, 2016 16:29

    Majiyar tsaron Ghana ta sanar da tsaurara matakan tsaro a sassa daban daban na kasar domin ganin al'umma sun gudanar da zabukan shugaban kasa da na 'yan majalisun dokokin kasar cikin zaman lafiya da kwanciyar hankali.

  • Yan Siyasa A Kasar Ghana Sun Rattaba Hannu Kan Yerjejeniyar Zaman Lafiya A Zabe Mai Zuwa

    Yan Siyasa A Kasar Ghana Sun Rattaba Hannu Kan Yerjejeniyar Zaman Lafiya A Zabe Mai Zuwa

    Dec 05, 2016 17:25

    Shuwagabannin jam'iyun siyasa da yan takara a zaben ranar Laraba mai zuwa sun rattaba hannun yar yerjejeniyar fahintar juna na ganin an gudanar da zabe cikin zaman lafiya da kwanciyar hankali.

  • Shugaba Jammeh Ya Ce Zai Girmama Abin Da Al'ummar Kasar Suke So

    Shugaba Jammeh Ya Ce Zai Girmama Abin Da Al'ummar Kasar Suke So

    Dec 03, 2016 18:05

    Shugaban kasar Gambia mai barin gado Yahya Jammeh ya bayyana cewar zai ci gaba da amincewa da zabin al’ummar kasar sakamakon kayen da ya sha a zaben shugaban kasar da aka gudanar a ranar Alhamis din da ta gabata inda aka sanar da madugun 'yan hamayyar kasar Adama Barrow a matsayin wanda ya lashe zaben.

  • Yahaya Jammeh ya amince da kayin da ya sha a zaben shugaban kasa

    Yahaya Jammeh ya amince da kayin da ya sha a zaben shugaban kasa

    Dec 03, 2016 11:18

    Shugaban kasar Gambia mai barin gado Yahya Jammeh, ya ce har kullum zai ci gaba da amincewa da zabin al’ummar kasar, inda ya kara jaddada dalilansu na amincewa da sakamakon zaben da ya bai wa abokin hamayyarsa Adama Barrow nasara a zaben da aka gudanar ranar alhamis da ta gabata.

  • Al'ummar kasar Faransa sun yi maraba da matakin Shugaba Holland

    Al'ummar kasar Faransa sun yi maraba da matakin Shugaba Holland

    Dec 02, 2016 11:21

    Fiye da kashi 80% ne na Al'ummar kasar Faransa suka bayyana farin cikin su kan matakin da shugaba Holland ya dauka na rashin tsayawa takara a zaben 2017

  • An fara sanar da sakamakon zaben shugaba kasa a Gambia

    An fara sanar da sakamakon zaben shugaba kasa a Gambia

    Dec 02, 2016 11:21

    Sakamakon farko na zaben shugaban kasa a Gambia na nuni da cewa Dan takarar gamayar jam'iyun adawa ne ke kan gaba.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS