-
An fara gudanar da zaben Shugaban kasa a Gambia
Dec 01, 2016 11:48Al'ummar kasar Gambia sun fara kada kuri'in zaben Shugaban kasa a fadin kasar baki daya.
-
An Sake Daga Zamen Shugaban Kasa A Kasar Somalia Saboda Matsalolin Tsaro
Nov 29, 2016 11:17Hukumar zabe a kasar Somalia ta bada sanarwan dage zaben gama gari na kasar zuwa wani lokaci.
-
Somaliya: Sojoji Sun yantar da wani yanki da ke hannun al-shabab.
Nov 17, 2016 18:12An kori al-shabab daga wani yanki da ke hannunsu.
-
Somaliya: Sojoji Sun yantar da wani yanki da ke hannun al-shabab.
Nov 16, 2016 07:02An kori al-shabab daga wani yanki da ke hannunsu.
-
Shugaban Kasar Ghana Ya Jaddada Muhimmancin Samar Da Daidaito A cikin Tattalin arziki.
Nov 15, 2016 12:04Muhimmanci Samar da daiaiton a tattalin arzkin ghana
-
An Amince Da Sabon Kundin Tsarin Mulkin Kasar Ivory Coast
Nov 02, 2016 17:16Rahotanni daga kasar Ivory Coast sun jiyo hukumar zabe na kasar tana cewa al'ummar kasar sun amince da sabon kundin tsarin kasar bayan zaben raba gardamar da aka gudanar a karshen makon nan inda sama da kashi 93 na masu jefa kuri’a suka amince.
-
'Yan Adawa A Kongo Sun Fara Nuna Adawarsu Ga Daga Lokacin Zabe
Oct 19, 2016 17:06Rahotanni daga kasar Demokradiyyar Kongo sun bayyana cewar 'yan adawar kasar sun fara daukar matakin yajin aiki da zaman dirshan a duk fadin kasar don nuna rashin amincewarsu da dage lokacin zaben shugaban kasar da aka yi suna masu cewa hakan wani kokari ne na shugaba Joseph Kabila na ci gaba da mulkin kasar.
-
Shugaba Joseph Kabila Ya Sanar Da Dage Zaben Shugaban Kasar "Don Kara Shiri"
Oct 05, 2016 10:59Shugaban Jamhuriyar Dimokradiyar Kongo, Joseph Kabila ya sanar da dage zaben shugaban kasar har zuwa watan Disamba na shekara ta 2018, don ba wa hukumar zaben kasar damar kammala shirye shiryen da suka kamata ta yi a cewarsa.
-
Gwamnatin Kongo Ta Ce Za Ta Biya Diyya Wadanda Rikicin Kasar Ya Shafa
Oct 02, 2016 11:19Gwamnatin kasar Demokradiyyar Kongo ta sanar da cewa za ta biya diyya ga iyalan wadanda rikicin da ya barke a kasar cikin 'yan kwanakin nan ya shafa.
-
Jam'iyyar APC Ta Lashe Zaben Gwamnan Jihar Edo A Nijeriya
Sep 29, 2016 18:04Hukumar zabe mai zaman kanta ta Nijeriya (INEC) ta sanar da dan takarar jam'iyyar APC mai mulkin kasar, Godwin Obaseki, a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Edo da ke yankin Kudu Maso Kudu na kasar da aka gudanar a jiya Laraba.