-
Hukumar Zaben Kasar Kenya Ta Sanar Da Sunayen 'Yan Takarar Shugabancin Kasar
May 30, 2017 06:58Hukumar zaben kasar Kenya ta sanar da sunayen mutane takwas da suka cancanci tsayawa takarar shugabancin kasar.
-
Shugabanin Kasashen Duniya Na Ci Gaba Da Yiwa Shugaba Ruhani Murnar Samun Nasara A Zabe
May 21, 2017 07:34Shugaban Kasar Faransa Emmaniel Macron ya aike da sakon murna ga Shugaban kasar Iran Dr Hasan Ruhani dangane da nasarar da ya samu a zaben Shugabancin kasar
-
Vilayati:Halartar Mutane Shine Tushen Karfin Jumhoriyar Musulinci ta Iran
May 21, 2017 07:33Shugaban Cibiyar Binciken dubaru na Majalisar fayyace maslahar tsarin musulinci na Iran ya ce daga cikin mahiman abubwan da suka sanya kasar Iran ta tsaya da kafafunta shine kasancewar Mutane a fage mababbanta kama daga fagen kare kasa a kallafaffen yaki, aiyukan gina kasa da kuma siyasa
-
Ruhani:Kasar Iran Tana Bukatar Hulda Mai Mutunci Da Sauran Kasashen Duniya
May 20, 2017 16:47Shugaban kasar Iran Dr Hassan Roohani ya bayyana cewa mutanen kasar Iran sun nunawa duniya cewa sun zabi tafarkin zaman lafiya da kuma mutunci, nesa da tashe tashen hankula a huldansu da sauran kasashen duniya.
-
Jagoran Juyin Juya Hali Ya Yaba Da Fitowar Mutanen Iran A Zaben Jiya Jumma'a
May 20, 2017 16:00Jagoran juyin juya halin musulunci Aya. Sayyeed Aliyul -Khaminae ya yabawa mutanen kasar Iran kan yadda suka fito konsu da korkotansu don halartar zaben shugaban kasa da sauran zabubbuka na kasar a jiya jumma'a.
-
Dr Hasan Ruhani Ya Sake Lashe Zaben Shugabancin Kasar Iran
May 20, 2017 11:50Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Iran ta sanar da Dr Hasan Ruhani a matsayin dan takarar shugabancin kasar da ya lashe zaben shugaban kasar da mafi rinjayen kuri'u.
-
Yadda Iraniyawa Suka Nuna Da'a Da Kishin Kasa A Yayin Zabe
May 20, 2017 05:17A yayin da al'ummar Iran ke dakon sakamakon zaben da aka kada kuri'arsa a jiya Juma'a, wani batu da ya dau hankalin duniya shi ne yadda Iraniyawan suka nuna da'a da kishin kasa a zaben.
-
Sakamakon Farko Na Zaben Shugaban Kasar Iran: Shugaba Hassan ya sami kuri'u miliyan 22,796,468
May 20, 2017 05:03Hukumar Zaben, da ta sanar da sakamakon ta ce; ya zuwa yanzu Shugaba Hassan Rauhani yana kan gaba da kuri'a Miliyan 14.
-
Rahotanni: An Sami Gagarumar Fitowar Al'ummar Iran A Yayin Zaben Shugaban Kasa Na Yau
May 19, 2017 17:54Rahotanni daga suke fitowa daga bangarori daban-daban na kasar Iran musamman a manyan biranen kasar na nuni da cewa miliyoyin al'ummar kasar sun fito don kada kuri'arsu a zaben shugaban kasar da na 'yan majalisun kananan hukumomi da ake gudanarwa a yau din nan Juma'a lamarin da ya sanya aka kara sa'oi kan lokacin da ya kamata a rufe rumfunan zaben.
-
Ayat. Kermani: Wajibi Ne Shugaban Da Aka Zaba Ya Kusa Da Talakawa Da Girmama Koyarwar Juyi
May 19, 2017 17:54Wanda ya jagoranci sallar juma'ar birnin Tehran Ayatullah Mohammad Ali Movahedi Kermani ya bayyana cewar wajibi ne shugaban da za a zaba a matsayin sabon shugaban kasar Iran ya zama mai kula da talakawa da kuma kiyaye koyarwar juyin juya halin Musulunci, yana mai jinjinawa al'ummar Iran saboda irin gagarumar fitowar da suka yi.