-
Rikicin Siyasa Na Kara Munana A Kasar Zimbabwe
Aug 04, 2016 11:05Rahotanni daga kasar Zimbabwe na nuni da cewa rikicin siyasa na kara muni a kasar biyo bayan taho mu gamar da ke ci gaba da faruwa tsakanin masu zanga-zangar kin gwamnatin kasar da jami'an tsaro a birnin Harare, babban birnin kasar.
-
Malamai Da 'Yan Siyasa Na Ci Gaba Da Allah Wadai Da Gwamnatin Bahrain
Jun 22, 2016 16:13Malaman addini da manyan manyan 'yan siyasan a kasashen musulmi na ci gaba da Allah wadai da gwamnatin kasar Bahrain saboda soke takardun shaidar zama dan kasa da ta yi wa babban malamin Shi'a na kasar Ayatullah Sheikh Isa Qasim.
-
Murkushe Masu Zanga-zanga a kasar Habasha
Feb 22, 2016 19:24Kungiyar Kare Hakkin Bil-'adama ta "HUman Right Watch" ta yi Allah Wadai Da Murkushe Masu Zanga-zanga A Habasha.