Pars Today
Tsohon shugaban kasar Zimbabwe, Robert Mugabe, ya danganta cilasta mashi yin murabus a matsayin juyin mulki.
Rahotanni daga kasar Zimbabwe sun bayyana cewar goyon bayan da tsohon shugaban kasar Robert Mugabe yake ba wa tsohon janar din sojin kasar da ke shirin kalubalantar jam'iyyar ZANU-PF mai mulki a zaben da za a yi nan gaba a kasar ya tayar da kura a kasar.
Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana cewa: Tsoma bakin da kasar Amurka take yi a harkokin siyasar kasashen duniya, wani nau'in mulkin kama karya ne kan kasashen.
Tsohon shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe ya nuna goyon bayansa ga sabuwar jam'iyyar siyasar da daya daga cikin tsoffin janar-janar na kasar ya kafa da nufin kalubalantar shugaban kasar Emmerson Mnangagwa a zaben da za a gudanar nan gaba a kasar.
Bababr jam'iyyar adawa a kasar Zimbabwe MDC ta fitar da dan takararta a zabe shugaban kasa da a za a gudanar a kasar a cikin wannans hekara ta 2018.
Babbar jam'iyyar adawa ta kasar Zimbabwe, wato Movement for Democratic Change (MDC) ta zabi Nelson Chamisa a matsayin sabon shugabanta wanda zai maye gurbin shugaban shugabar jam'iyyar, Morgan Tsvangirai wanda ya mutu shekaran jiya Laraba.
Babbar Jam'iyyar adawa ta (MDC), A Zimbabwe, ta sanar da rasuwar jagoran ta, Morgan Tsvangirai, da yammacin ranar Laraba.
Shugabar asusun lamuni ta duniya IMF Mrs Lagarde ta yi maraba da shirin sabon shugaban kasar Zimbabwe Emmerson Nangagwa na sakewa tattalin arzikin kasar fasali.
Madugun 'yan adawan kasar Zimbabwe da ke gudun hijira, Roy Bennett, tare da wasu mutane hudu sun mutu sakamakon wani hatsarin jirgin sama da ya ritsa da su a jihar New Mexico na Amurka.
Gwamnatin kasar Zimbabwe tana tunanin kafa komiti wanda zai yi nazari kan yiyuwan biyan manoma fararen fata diyya kan asarorin da suka yi bayan kwace gonakinsu wanda gwamnatin da ta shude tayi.